-
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Hukuncin Kisa Akan Masu Garkuwa Da Mutane
May 13, 2016 16:36A shirin na wannan maku zamu yada zango a kasashen Najeriya, Nijar, da Maritaniya, akwai ma wasu tarin labaren da suka fi daukan hankali a nahiyar ta Afirka acikin wannan mako.
-
Taro A Kenya kan kawo karshen cinikin hauren giwa
May 03, 2016 14:38A kasahen Chadi da Nijar zamu duba batun tsawaita dokar ta baci a wasu sasan kasashen, akwai ma wasu tarin labaren da suka fi daukan hankali cikin wannan mako a Nahiyar ta Afirka.
-
Boko Haram Na Amfani Da Matasa
May 03, 2016 14:16Hedikwatar tsaron Najeriya ta fitar da wata sanarwa da ke ankarar da jama’a kan yadda ‘yan ta’addar boko haram ke jan hankalin matasa ta hanyar basu lamani, musamman a shiyyar Arewa maso Gabashin kasar.
-
Fatan Matasan Nijar Ga Sabuwar Gwamnati
Apr 27, 2016 15:00Kamar sauran bangarorin al'umma kasar su ma matasan nijar ba'a bar baya ba wajen bayyana fatan su ga sabuwar gwamnatin kasar.
-
Shayar Da Yaro Nono Uwa Zalla
Apr 27, 2016 14:27A cikin shirin na yau zamu yi waiwaye ne akan ranar duniya ta shayar da jarirai da nonon uwa, wace MDD ta ware a wani yunkuri na zaburar da iyaye muhimmancin shayar da yara da nonon uwa.
-
Amnesty Int. Ta Ce Sojojin Najeriya Sun Tafka Ta'asa A Zaria
Apr 27, 2016 11:27Jama’a masu saurare Assalamu alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da kua cikin wannan shiri na Afirka, shirin da kan duba wasu daga cikin lamurra da suka wakana a cikin wasu daga cikin kasashen nahiyar Afirka, a yardar Allah shirin zai leka kasashen Najeriya, Nijar, Masar, Gabon Kenya da sauransu, gwargwadon yadda lokaci ya ba mu hali, da fatan za a kasance tare da mu a cikin shirin.
-
Rantsar Da Muhammad Isufu A Sabon Wa'adin Mulki Na Biyu
Apr 25, 2016 12:52Jama’a masu saurare Asslamu barkanku da warhaka barkanmu da sake saduwa da kua cikin wannan shiri na Afirka a mako, shirin da kan yi dubi akn wasu daga cikin muhimman lamurra da suka wakana a cikin mako a nahiyar Afirka, a yau za mu duba batun rantsar da shugaban Jamhuriyar Nijar, daga na kuma mu leka Nijariya da ma wasu kasashen gwargwadon yadda lokaci ya ba mu hali, da fatan za a kasance tare da mu.
-
Bayar Da Tallafi Naira 5,000 Ga Matasa Ya Koma Ruwa
Apr 09, 2016 03:58A yau shirin zai kaimu Najeriya inda wasu matasan kasar ke mayarwa da gwamnatin tarayyar martini akan cewa ita dama bata yi alkawarin bayar da tallafin Naira dubu biyar-biyar ba ga matasan kasar marasa ayyukan yi, a zaman cika alkawarin yakin neman zaben da dan takarar neman shugabancin kasa a jam`iyyar APC, kuma a yau shugaban kasar, Muhammadu Buhari ya yi wa matasan.
-
Ranar Yaki Da Babban Tari (Kashi na Biyu)
Apr 09, 2016 03:47A yau shirin zai dorawa ne kan wanda ya gabata inda muka maida hankali akan ranar yaki da cutar tarin huka ta duniya, wace MDD ta ware domin kara fadakar da jama'a kan illolin wannan cutar da nufin kawar da ita a doron duniya. Taken ranar ta bana dai shi ne '’Kawar da Tarin Fuka a Rayuwata'’.
-
Harkar Musulinci Ta Nisanta Kan Ta Daga Zarge-zarge
Apr 01, 2016 19:11Malam Yakubu Yahaya Katsina ya musanta zagirnin da ake yi wa harkar islamiya a Najeriya