-
Kiran Kungiyar Tarayyar Afirka Ga Kasar Sudan Ta Kudu
Jul 16, 2016 14:29Tarayyar Afirka Ta Bukaci Masu Fada Da Juna A Sudan Ta Kudu Da Su yi Aiki Da Tsagaita Wuta.
-
Cote De Voire
Jul 16, 2016 14:24Majalisar Dinkin Duniya Na Son Ganin Komawar 'yan gudun hijirar Cote De Voire Gida
-
Chadi
Jul 16, 2016 14:20Kasar Chadi ta yi gargadi akan yaduwar Bokoharam.
-
An Kame Wasu Jami'an Soji 2 A Kasar Ivory Coast Bisa Zargin Alaka Da Alka'ida
Jul 16, 2016 06:11Jami'an tsaron kasar Ivory Coast sun kame wasu jami'an soji guda 2 bisa zarginsu da hannu a harin da kungiyar Alka'ida ta kai a kan katafaren otel na Grand Bassam a cikin birnin Abijan kimanin watanni hudu da suka gabata.
-
Gwamnatin Habasha Ta Bayyana Shirinta Na Kara Yawan Sojojinta A Sudan Ta Kudu
Jul 15, 2016 12:26Kakakin gwamnatin kasar Habasha ya sanar da cewa: Kasarsa a shirye take ta kara yawan sojojinta a Sudan ta Kudu da nufin karfafa dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na kungiyar bunkasa harkar tattalin arzikin kasashen gabashin Afrika ta Igad a kasar.
-
Guinea : 'Yan Adaza Zasu shiga Zanga-zanga
Jul 15, 2016 04:46'Yan adawa a kasar Guinea sun sanar da shirin shiga zanga-zanga a duk fadin kasar daga ranar 4 ga watan gobe domin nuna rashin jin dadin su akan rashin iya tafiyar da mulki na mahukuntan kasar.
-
Sudan ta Kudu : Sojojin Uganda Sun Shiga Juba
Jul 14, 2016 07:27Wani ayarin motocin sojojin Uganda ya shiga Sudan ta Kudu a wannan Alhamis da nufin kwashe 'yan kasar ta Uganda da suka makalle a Juba.
-
Gunea Conakry:
Jul 14, 2016 01:59Yaran Kasar Gunea Conakry Ba su Samun Abinci Mai Gina Jiki
-
Taron 'yan adawar kasar Gabon
Jul 11, 2016 00:57'Yan adawa A kasar Gabon sun gudanar da wani taro domin yin alawadai da sake tsayawa takarar Shugaban kasar Ali Bango
-
Sarkin Kasar Morocco Ya Ki Ganawa Da Ministan Harkokin Wajen Saudiyya
Jul 10, 2016 06:37Sarkin kasar Morocco Muhammadu na shida ya ki ganawa da ministan harkokin wajen kasar Saudiyya a ziyarar aikin da ya gudanar a kasar ta Morocco.