Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  •  Sharhin Bayan Labaru

    Sharhin Bayan Labaru

    Jul 10, 2016 02:36

    Shugaban Kasar Zimbabwe Ya yi Suka Akan Ci gaba da kakabawa kasarsa Takunkumi.

  • Fitar Birtaniya Daga Tarayyar Turai Ya Yi Tasiri Kan Tattalin Arzikin Kasashen Afirka

    Fitar Birtaniya Daga Tarayyar Turai Ya Yi Tasiri Kan Tattalin Arzikin Kasashen Afirka

    Jul 09, 2016 01:15

    Wata cibiya da ke yin nazari kan harkokin tattalin arzikin kasashen Afirka ta bayyana ficewar Birtaniya daga kungiyar tarayyar turai da cewa ta yi tasiri a tattalin arzikin kasashen nahiyar Afirka.

  • Bikin karama Sallah Azumi A Zinder

    Bikin karama Sallah Azumi A Zinder

    Jul 07, 2016 22:43

    A Ranar Talata ne al’ummar Nijar suka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr bayan ganin jinjirin watan Shawwal.

  • Sudan Ta Yi Fatali Da Rahoton Amurka Game Da Safarar Mutane

    Sudan Ta Yi Fatali Da Rahoton Amurka Game Da Safarar Mutane

    Jul 04, 2016 02:12

    Gwamnatin Sudan ta musanta rahoton Amurka wanda ya ambata kasar a matsayin daya daga cikin kasashen duniya da sa tanaka komai game da yaki da safarar bil adama.

  • Najeriya : Unicef Ta Damu Kan Halin Da Yara Ke Ciki Saboda Matsalar B.H

    Najeriya : Unicef Ta Damu Kan Halin Da Yara Ke Ciki Saboda Matsalar B.H

    Jul 02, 2016 01:12

    Rikicin Boko haram daya shafi yankin arewa maso gabashin Najeriya dama wasu sassa na kasashe makoftan ta, ya jefa yara kanana da dama cikin matsanancin halin tagaiyara da yunwa, a cewar asusun kula da yara kanana na MDD.

  • Tsaurara Matakan Tsaro A Yankin Kanyama Na Jamhuriyar DR Congo

    Tsaurara Matakan Tsaro A Yankin Kanyama Na Jamhuriyar DR Congo

    Jul 02, 2016 01:01

    Kantomar yankin Kanyama da ke lardin Haut-Lomami a kudancin Jamhguriyar Dimokaradiyyar Congo ya sanar da cewa; Jami'an tsaron yankin sun tsaurara matakan tsaro da nufin dakile hare-haren wuce gona da iri.

  • Najeriya : Unicef Ta Damu Kan Halin Da Yara Ke Ciki Saboda Matsalar B.H

    Najeriya : Unicef Ta Damu Kan Halin Da Yara Ke Ciki Saboda Matsalar B.H

    Jul 02, 2016 00:53

    Rikicin Boko haram daya shafi yankin arewa maso gabashin Najeriya dama wasu sassa na kasashe makoftan ta, ya jefa yara kanana da dama cikin matsanancin halin tagaiyara da yunwa, a cewar asusun kula da yara kanana na MDD.

  • Ranar Qudus

    Ranar Qudus

    Jul 01, 2016 08:16

    Ranar Qudus Ta Duniya A Najeriya

  • Ivory Coast : 'Yan Adawa Sun yi Watsi Da Zaben Raba Gardama Kan Kundin Tsarin Mulki

    Ivory Coast : 'Yan Adawa Sun yi Watsi Da Zaben Raba Gardama Kan Kundin Tsarin Mulki

    Jun 30, 2016 12:22

    'Yan adawa a kasar Ivory Coast sunyi fatali da bukatar shugaban kasar na gudanar da zaben raba gardama kan kundin tsarin mulkin.

  • Kame Wani Dan tawayen Kasar Uganda A Kasar Afirka ta tsakiya

    Kame Wani Dan tawayen Kasar Uganda A Kasar Afirka ta tsakiya

    Jun 29, 2016 04:02

    Majiyar Tsaron Afirka ta tsakiya ta sanar da kame wani kwamandan kungiyar 'yan tawayen Uganda.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS