Bikin karama Sallah Azumi A Zinder
Jul 07, 2016 22:43 UTC
A Ranar Talata ne al’ummar Nijar suka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr bayan ganin jinjirin watan Shawwal.
A Ranar Talata 5 ga watan Yuli 2016 ne al’ummar Nijar suka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr bayan ganin jinjirin watan Shawwal daya kawo karshen watan Azumin Ramadana.
Wakilin mu Musa Malam ya duba muna yadda sallar ta kasance a birnin Zinder dama Diffa dake fuskantsar barazana 'yan ta'ada na Boko Haram
Tags