-
Kokarin Matasa Wajen Ci Gaban Yankunan Su
May 13, 2016 12:23A yau shirin na don matasa ya yada zango a Unguwar Gwalega dake jihar Bauchi a arewacin Najeriya, inda wasu matasa yankin suka himmantu wajen gyran unguwar dake fuskanat ambaliya ruwan sama, maimakon jiran sai gwamnati tayi musu
-
Ranar Duniya ta Ingozamai
May 13, 2016 12:13A wannan maku shirin na lafiya saida kula y amaida hankali ne kan ranar duniya ta ungozamai, ranar da majalisar dinkin duniya ta ware domin tunawqa da aikin ungozomomi.
-
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Hukuncin Kisa Akan Masu Garkuwa Da Mutane
May 13, 2016 12:06A shirin na wannan maku zamu yada zango a kasashen Najeriya, Nijar, da Maritaniya, akwai ma wasu tarin labaren da suka fi daukan hankali a nahiyar ta Afirka acikin wannan mako.
-
Gwamnatin Ivory Coast Ta Fara Shirye-Shiryen Dawowar 'Yan Gudun Hijirar Kasarta
May 13, 2016 06:53Ministan tsare-tsare a kasar Ivory Coast ya sanar da shgirin gwamnatin kasarsa na fara shirye-shiryen dawowar 'yan gudun hijirar kasar da kasashen ketare.
-
Bukatar Karfafa Alaka Tsakanin Kungiyar Tarayyar Afrika Da Majalisar Dinkin Duniya
May 13, 2016 06:32Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci karfafa alaka tsakaninta da kungiyar tarayyar Afrika da nufin bunkasa harkar tsaro da sulhu a nahiyar ta Afrika.
-
Damuwar Kungiyar Afirka kan yadda cin hanci da rashuwa ke kara samun gindin zama a Nahiyar
May 13, 2016 00:51Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana damuwar ta kan yadda ake samun karuwar cin hanci da rashawa a nahiyar Afirka.
-
WFP / PAM : Ana Fama Da Matsalar Karamcin Abinci A Kudancin Afirka
May 12, 2016 23:19Hukumar samar da abinci ta duniya ta kiyasta cewa kimanin mutane miliyan 32 ke fama da matsalar karamcin abinci a kudancin Afirka.
-
Tsanantar Talauci A Murtaniya
May 12, 2016 04:44An bayyana cewa fiye da kaso 40% na al'ummar Murtaniya su ke fama da talauci.
-
An buda taron Tattalin Arzikin kasashen Duniya kan Afirka A Ruwanda
May 11, 2016 12:32An buda taron Tattalin Arzikin kasashen Duniya a kan Afirka karo na 26 A Birnin Kigali na kasar Ruwanda
-
Zargin Gwamnatin Ruwanda Da Hannu A Tashe-Tashen Hankulan Kasar Burundi
May 10, 2016 06:38Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta yi zargin cewa: Kasar Ruwanda tana amfani da 'yan tawayen M23 na Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da suka nemi mafaka a cikin kasarta wajen kara ruruta wutan rikicin kasar Burundi.