Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Somalia : Guteres, Ya Yi Tir Da Mummunan Harin Mogadishu

    Somalia : Guteres, Ya Yi Tir Da Mummunan Harin Mogadishu

    Mar 02, 2019 12:46

    Sakatare Janar na MDD Antonio Guterres, ya yi tir da munanan hare-haren ta'addanci da aka kai Mogadishu, babban birnin Somalia.

  • Ana Daf Da Sanar Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Senegal

    Ana Daf Da Sanar Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Senegal

    Feb 28, 2019 07:16

    Hukumar zabe mai zaman kanta a Senegal, ta sanarda cewa da ranar yau, Alhamis ne zata sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri'arsa a ranar Lahadi data gabata.

  • Najeriya : Buhari Da Mataimakinsa Sun Karbi Shaidar Lashe Zabe Daga INEC

    Najeriya : Buhari Da Mataimakinsa Sun Karbi Shaidar Lashe Zabe Daga INEC

    Feb 28, 2019 06:09

    A gajeren jawabin da ya gabatar bayan karbar takardan shaidar, shugaba Buhari ya bayyana cewa zabe ba yaki ba ne don haka nasarar da ya samu ba tashi shi kadai ba ce, ko ta jam’iyyarsa ita kadai, nasara ce ta ‘yan Najeriya gaba daya.

  • Najeriya : Buhari Ya Yi Jawabi Bayan Sake Zabensa

    Najeriya : Buhari Ya Yi Jawabi Bayan Sake Zabensa

    Feb 27, 2019 07:49

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi wa magoya bayansa jawabi bayan da hukumar zaben kasar ta INEC ta tabbatar da shi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar a karo na biyu.

  • Najeriya : Buhari Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasa

    Najeriya : Buhari Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasa

    Feb 27, 2019 04:16

    Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasar wanda ya bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben a karo na biyu.

  • An Dauki Kwararen Matakan Dakile Zanga-zanga A Sudan

    An Dauki Kwararen Matakan Dakile Zanga-zanga A Sudan

    Feb 26, 2019 07:17

    Gwamnatin Sudan ta dauki wasu kwararen matakai da ake ganin cewa na dakile duk wani yunkuri na ci gabda zanga-zanagr adawa da gwamnatin kasar.

  • Senegal :  Jam’iyyun Adawa Sunyi Watsi Da Nasarar Macky Sall

    Senegal : Jam’iyyun Adawa Sunyi Watsi Da Nasarar Macky Sall

    Feb 26, 2019 06:13

    Jam’iyyun Adawa 2 A Kasar Senegal din yi watsi da nasarar da shugaban kasar Macky Sall ya samu a zaben shugaban kasa.

  • Gabon : Ali Bongo Ya Koma Gida

    Gabon : Ali Bongo Ya Koma Gida

    Feb 26, 2019 06:12

    Ana ci gaba da samun sabani akan halin lafiyar shugaban kasar ta Gabon wanda ya dade yana jiyya a kasar Moroko

  • An Fara Kidayar Kuri'u A Wasu Sassan Najeriya

    An Fara Kidayar Kuri'u A Wasu Sassan Najeriya

    Feb 23, 2019 18:19

    Rahotanni daga Najeriya, na cewa an fara kidayar kuri'un babban zaben kasar da aka kada kuri'arsa yau Asabar.

  • An Kame Sojojin Da Suka Zazzane Wata Mata A Chadi

    An Kame Sojojin Da Suka Zazzane Wata Mata A Chadi

    Feb 22, 2019 04:57

    A Kasar Chadi an kame wasu sojoji uku da aka nuno a cikin wani hoton bidiyo na zazzane wata mata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS