-
WHO : Gabon Ta Murkushe Cutar Polio
Dec 17, 2017 07:41Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta bayyana kawo karshen cutar shan-inna ko kuma Polio a kasar Gabon.
-
An Bude Taron ECOWAS Karo Na 52 A Najeriya
Dec 17, 2017 03:08Shugabannin kasashen yammacin Afirka, ECOWAS, na gudanar da taronsu karo na 52 a Najeriya wanda ke mayar da hankali kan matsalolin da suka shafi tattalin arziki da tsaro da rikicin Siyasa.
-
Jam'iyya Mai Mulki A Liberiya Ta Bukaci A Dakatar Da Zagaye Na Biyu Na Zaben Shugaban Kasar
Dec 15, 2017 12:09Jam'iyyar Unity Party mai mulki a kasar Liberiya ta shigar da kara kotu tana bukatar da a dakatar da gudanar da zaben shugaban kasar zagaye na biyu da aka shirya gudanarwa a ranar 26 ga watan Disamban nan da muke ciki ta 2017.
-
Ana Ci Gaba Da Zaman Dar- dar A Wasu Sassan Afirka Ta tsakiya
Dec 15, 2017 02:23Wakilin musamman na babban sakataren MDD a shiyyar Afirka ta tsakiya, Francois Lounceny Fall, ya ce ana fuskantar yanayi na rashin tabbas a siyasance, baya ga kalubalen tattalin arziki, a yayin da a wasu lokutan, 'yan bindiga ke kaiwa fararen hula hari.
-
Kenya : An Aikata Muggan Laifuka A Lokutan Zabe_ HRW
Dec 15, 2017 02:17Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Human Rights Watch, ta fitar da wani rahoto dake cewa an ci zarafi da kuma aikata miyagun laifuka a lokutan zaben da ya gabata a kasar Kenya.
-
Rahoton Amnesty Kan Zargin Turai Da Taimakawa Cin Zarafin Bakin Haure A Libya
Dec 13, 2017 02:31Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty International, ta zargi gwamnatocin kasashen turai da hannu a cin zarafin da ake yi wa bakin haure da 'yan gudun hijira a Libiya.
-
Kungiyoyi Sun Dakatar Da Ayukan Agaji A Afrika Ta Tsakiya
Dec 09, 2017 02:23Bayanai daga Jamhuriyar Afrika ta tsakiya na cewa wasu kungiyoyin agaji sun yanke shawara dakatar da aikinsu, biyo bayan kisan wani jami'i a ranar Alhamis data gabata a wannan kasa.
-
D-Congo: An Kashe Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya 15
Dec 08, 2017 15:31Wasu mutane dauke da makamai ne suka kai harin akan sansanin dakarun Majalisar Dinkin Duniya na tabbatar da zaman lafiya a kasar ta Demokradiyyar Congo.
-
Najeriya : Jonatan Ya Sake Bijirewa Sammacin Kotu
Dec 05, 2017 14:53Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebili Jonatan ya sake bijirewa sammacin babbar kotun Abuja kan zargin cin hanci da rashawa da ake yi wa tsohon kakakin Jam’iyyar PDP mai adawa Olisa Metuh.
-
DRC : Zaman Dar-dar Sakamakon Yawaitar Girgiza Kasa
Dec 05, 2017 14:14Rahotanni daga Jamhuriya Demukuradiyyar Kongo, na cewa ana cikin zaman dar-dar a yankinn kudancin Kivu, sakamakon samun girgiza kasa sau hudu tun daga farkon wannan wata.