-
Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Jaddada Wajabcin Samun Zaman Lafiya A Kasar Habasha
Oct 05, 2016 02:18Shugabar Kungiyar Tarayyar Afrika ta jaddada wajabcin daukan matakan wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar habasha.
-
'Yan Hamayyar Siyasar Zambia Za Su ci gaba Da Yin Zanga-zanga.
Oct 04, 2016 15:26Za a ci gaba da zanga-zangar kin jinin gwamnati a Zambia
-
Gwamnatin Kasar Demokradiyar Congo Ta Soki Ministan Harkokin Wajen Kasar Faransa
Oct 04, 2016 15:25Sukar Kasar Jamhuriyar Congo Ga Faransa
-
Ziyara Mahamadu Isufu A Najeriya
Oct 04, 2016 02:26Shugaba Mahamadu Isufu na Jamhuriya Nijar na wata ziyara aiki da sada zumunta ta kwanaki biyu a Najeriya.
-
Gumurzu Ya Kunno Kai Tsakanin Sojojin DR Congo Da 'Yan Tawaye A Tsakiyar Kasar
Oct 03, 2016 11:19Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da 'yan tawaye ya tarwatsa al'ummar yankin Dimbelenge da ke tsakiyar kasar.
-
An sanar da kwanaki uku na zaman makoki a kasar Ethiopia
Oct 03, 2016 02:17Gwamnatin Ethiopia ta sanar da kwanaki uku na zaman makoki a fadin kasar
-
Yan Adawa A kasar Cote D'ivoire sun bayyana adawar su nacanza kundin tsarin milkin kasar
Oct 03, 2016 02:11Jam'iyun Adawa A kasar Cote D'ivoire sun ce za su yi amfani da doka domin kalubalantar Gwamnati a yunkurin da take na canza kundin tsarin milkin kasar
-
Gwamnatin Kongo Ta Ce Za Ta Biya Diyya Wadanda Rikicin Kasar Ya Shafa
Oct 02, 2016 07:49Gwamnatin kasar Demokradiyyar Kongo ta sanar da cewa za ta biya diyya ga iyalan wadanda rikicin da ya barke a kasar cikin 'yan kwanakin nan ya shafa.
-
Jingine Tattaunawar Siyasa A Kasar Gunea Conakry
Oct 02, 2016 03:12An dakatar da tattaunawar da ake yi a tsakanin gwamnati da kuma 'yan hamayyar kasar Guinea Conakry
-
Facebook Ya Kirkiro Da Shafin Fullanci
Oct 01, 2016 07:07Shafin sada zumunta na Facebook ya kirkiro da shafin fullanci, sakamakon yadda fillani ke amfani da shafin kamar sauran kabilu a duniya.