-
Duniya Na Tir Da Mallaka Wa Yahudawan Mamaya Tuddan Golan
Mar 26, 2019 03:23Kasashen duniya sun fara maida martani kan matakin shugaba Donald Trump na Amurka, na amincewa da tuddan golan a mastayin wani yanki na mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila.
-
Hare Haren Amurka A Somaliya, Laifukan Yaki Ne_ Amnesty
Mar 20, 2019 14:30Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amesty International, ta ce hare haren da Amurka ke kaiwa a Somaliya zasu iya kasancewa laifukan yaki.
-
Koriya Ta Arewa Na Tunanin Soke Tattaunawar Nukiliyarta Da Amurka
Mar 15, 2019 09:08Kasar Koriya ta Arewa ta ce tana tunanin dakatar da tattaunawar data fara da Amurka kan batun nukiliyarta, bayan da tattaunawa ta tsakanin shuwagabannin kasashen biyu ta watse ba tare da cimma wata matsaya ba.
-
Iran Ta Mayar Da Martani Kan Rahoton Amurka Na Kare Hakkin Bil Adama
Mar 14, 2019 16:58Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya mayar da martani kan rahoton Amurka na shekara-shekara kan kare hakkokin bil adama a kasashen duniya.
-
Amurka Ta Wanke Bn Salman Daga Kisan Khashoggi
Mar 14, 2019 07:40Cikin wani rahoto da gwamnatin Amurka ta fitar kan hakkokin kare hakin bil-adama na shekara-shekara, ba a yi ishara kan rawar da bn salman ya taka a kisan Jamal Khashoggi ba.
-
Fox News Ta Nisanta Kanta Daga Furucin Cin Mutuncin Hijabi
Mar 13, 2019 05:41Tashar talabijin ta Fox News ta kasar Amurka ta nisanta kanta daga wani furuci da wata ma’aikciyar tashar ta yi da ke cin zarafin 'yar majalisar dokokin Amurka musulma saboda saka lullubi da take yi.
-
Amurka Ta Bukaci Boeing, Ya Aiwatar Da Canji A Samfarin Jirgi 737 MAX 8
Mar 12, 2019 07:56Mahukuntan Washington sun ce zasu dauki matakai, biyo bayan hatsarin jirgin saman fasinja na kamfanin Ethiopian Airlines Kirar Boeing 737 MAX 8.
-
Amurka Taki Amincewa Korea Ta Arewa Ta Kakkabe Makamanta mataki-Mataki
Mar 12, 2019 05:47Wakilin Amurka a harakokin da suka shafi al'amuran korea ta Arewa ya bayyana cewa Washington na adawa da kakkabe makaman nukiyar kasar Korewa ta arewa a mataki-mataki
-
Duniya Na Kauracewa Amfani Da Jiragen Sama Kirar Boeing 737 MAX 8 Na Amurka
Mar 12, 2019 04:13Tun bayan hatsarin jirgin sama na Ethiopian Airlines da ya faru a ranar Lahadi data gabata a Adis Ababa na kasar Habasha, wasu kamfanonin jiragen sama suka fara kauracewa ko kuma dakatar da amfani da jiragai na kamfanin kera jiragen sama na Amurka Boeing samfarin 737 MAX 8.
-
Masar: 'yan Jarida Sun Soki Lamirin Gwamnati kan Hulda Da Isr'ila
Mar 07, 2019 09:47'Yan jarida akasar Masar sun yi kakakusar suka kan yadda gwamnatin kasar ta mika kai ga neman kyautata hulda da Isra'ila.