-
Sharhi:Manufar Sarkin Saudiya Na Gayyatar Shugabani 17 Zuwa Birnin Riyad
May 13, 2017 06:45Sarkin Saudiya Salman bn Abdul-Aziz ya tura goron gayyana ga Shugabanin kasashen musulmi 17 domin su gana da Shugaban kasar Amurka Donal Trump a birnin Riyad.
-
Amurka : Trump Ya Ja Kunnan Tsohon Shugaban FBI Kan Fallasa Bayanai
May 12, 2017 18:09Shugaba Donald Trump na Amurka ya ja kunnan tsohon shugaban hukumar binciken miyagun laifuka ta kasar FBI da ya kora wato James Comey kada ya yi wani bayyani ga manema labarai .
-
Trump Ya Sallami Shugaban FBI, A Lokacin Da Yake Son Fadada Bincike Kan Rasha
May 11, 2017 05:49Wata majiyar majalisar kasar Amurka ta bayyana cewar shugaban kasar Donald Trump ya sallami shugaban hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka (FBI), James Comey ne a daidai lokacin da yake shirin fadada binciken da hukumar tasa take yi kan rawar da kasar Rasha ta taka a zaben shugaban kasar da ya gabata.
-
Kyamar Musulunci Ta Karu Da Kashi 57 Cikin Dari A Amurka
May 10, 2017 19:23Babbar cibiyar musulmi a kasar Amurka ta fitar da wani rahoto da ke nuni da cewa kyamar musulmi ta karu a kasar a cikin wannan shekara.
-
Mutane 50 Ne Su ka Mutu Da Kuma jikkata A Cikin Sa'oi 24 A Amurka Saboda Harbe-harbe.
May 10, 2017 12:01Cibiyar Da Take Kididdiga Tashin hankali a Amurka ta ce; A cikin sa'oi 24 da su ka gabata mutanen da su ka mutu da kuma jikkata sun kai 52.
-
Rasha Na Zawarcin Amurka Don Shawo Kan Rikicin Syria
May 10, 2017 05:49A wani lokaci a wannan Laraba ce ake sa ran ministan harkokin wajen Rasha Sergio Lavrov zai kai ziyarci birnin Washington domin tattaunawa da mahukuntan Amurka kan batun rikicin kasar Syria.
-
Amurka : Trump Ya Kori Shugaban Hukumar FBI
May 10, 2017 05:48Shugaban Amurka Donald Trump ya kori shugaban hukumar binciken manyan laifukan kasar FBI James Comey, wanda tuni hakan ya haifar da kace-nace a kasar.
-
Paparoma Ya Soki Amfani Da Sunan 'Uwa' Da Amurka Ta Yi Ga Bomb Din Da Ta Kai Hari Afghanistan
May 07, 2017 18:13Shugaban mabiyar darikar katolika ta duniya Paparoma Francis yayi Allah wadai da amfani da kalmar "Uwa" (Mother) da Amurka ta yi wajen sanya wa bomb din nan da ta yi amfani da shi a kasar Afghanistan a kwanakin baya.
-
An Hallaka Sojin Amurka A Somaliya
May 05, 2017 17:45Wani sojin Amurka guda ya hallaka a wani yanki dake yammacin birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya
-
Al-Qa'ida Ta Sanar Da Alakar Dake Tsakaninta Da Amurka Da Saudiyya Cikin Yakin Yemen
May 02, 2017 11:16Shugaban kungiyar Al-Qa'ida a kasar Yemen, Qasim al-Rimi, ya bayyana cewar a lokuta da dama dakarunsu suna fada kafada da kafada da dakarun sa kai da suke samun goyon bayan Amurka da Saudiyya da kuma magoya bayan tsohon shugaban kasar Yemen din Abd Rabbuh Mansur Hadi wajen yakan dakarun kungiyar Ansarullah da aka fi sani da 'yan Houthi.