-
Ambaliyar Ruwan Sama A Iran
Mar 26, 2019 03:39A Iran, ana ci gaba da kai dauki ga mutane dama yankunan da ambaliyar ruwa ta shafa a kwanan nan.
-
Jagora : Noruz 1398, Shekara Ce Mai Cike Da Damarmaki
Mar 21, 2019 15:51Yau Alhamis wacce tayi daidai da 21 ga watan Maris 2019, akan shiga sabuwar shekara hijira shamsiyya ta 1398.
-
Sharhi : Ziyarar Ruhani A Iraki
Mar 14, 2019 04:12Shugaban kasar Iran Dakta Hassan Rohani, ya kammala ziyarar kwanaki uku da ya yi a kasar Iraki.
-
Iran : Rohani Ya Samu Kyakyawan Tarbe Ga Dukkan Bangarori A Iraki
Mar 13, 2019 05:29Yau kwana na uku kuma na karshe kenan da shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ke gudanar da ziyarar aiki a kasar Iraki.
-
Iran : Jagora Ya Karrama Janar Soleimani, Da Lambar Yabo Mafi Girma Ta Soji
Mar 12, 2019 07:46Jagoran juyin juya halin musulinci na kasar Iran, Ayatollah Seyyed Ali Khamenei, ya karrama Janar Ghassem Soleimani, da lambar yabo ta ''Zulfiqar" lambar yabo mafi girma a aikin soji a kasar.
-
Rohani: Alaka Tsakanin Iran Da Iraki, Alaka Ce Ta Dan Uwantaka Da Tarihi
Mar 12, 2019 05:49Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rohani ya bayyana cewa alaka tsakanin kasashen Iran da Iraki, alaka ce da dan uwantaka dake da dadadden tarihi
-
Iran Ta Yi Allawadai Da Kisan Gillar Saudiyya A Kan Fararen Hula A Yemen
Mar 11, 2019 15:06Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana harin da Saudiyya ta kai a jiya kan fararen hula tare da yi musu kisan gilla a gundumar Hajjah ta kasar yemen da cewa abin takaici ne.
-
Iran Ta Mika Sakon Ta'aziyya Ga Al'ummar Kasar Ethiopia
Mar 11, 2019 10:32Gwamnatin kasar Iran ta mika sakon ta'aziyya ga al'ummar kasar Ethiopia dangane da hadarin da jirgin kasar kasar ya yi a jiya a birnin Addis Ababa.
-
Iran : Ruhani Ya Fara Ziyarar Aiki A Iraki
Mar 11, 2019 04:18shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya isa birnin Bagadaza na kasar Iraki inda zai fara wata ziyarar aiki ta kwanaki uku.
-
Rouhani Ya Bukaci Pakistan Da Ta Dau Tsauraran Matakai Kan ‘Yan Ta’adda
Mar 10, 2019 10:06Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya kirayi kasar Pakistan da ta dau tsauraran matakan da suka dace wajen fada da ‘yan ta’addan da suke ci gaba da yin barazana ga tsaron kasar Iran.