Pars Today
Dakarun tsaron kasar Senegal sun sanar da kashe jami'insu guda a yankin Casamance na kudancin kasar
Wata kotu a birnin Dakar na kasar Senegal, ta bukaci daurin shekaru bakwai a gidan kaso ga magajin babban birnin Dakar, Khalifa Sall.
Wani daga cikin shuwagabannin yan tawayen Senegal ya gargadi sojojin kasar kan keta yarjejeniyer zaman lafiya da suka kulla da su.
Wasu 'yan bindiga dadi sun bindige alal akalla mutane 13 a wani hari da suka kai garin Ziguinchor da ke kudancin kasar Senegal
Majalisar Dokokin Senegal ta kada kuri'ar amincewa da cire rigar kariya ga Khalifa Sall tsohon magajin garin birnin Dakar fadar mulkin kasar da yake matsayin dan majalisar a halin yanzu domin fuskantar shari'a.
Shugaban kasar ta Senegal Macky Sall ne ya jaddada wajabcin aiki domin tabbatar da tsaro a cikin kasashen Afirka.
Ofishin jakadancin Amurka da ke kasar Senegal ya bukaci 'yan kasar Amurka da suke cikin kasar Senegal da su yi taka- tsantsan sakamakon barazanar ta'addanci da suke fuskanta.
Tsohon shugaban kasar Senegal Abdulay Wade ya sanar da yin murabus dinsa daga mukamin dan majalisar dokokin kasar.
Fira ministan kasar Senegal, Mahammad Boun Abdallah Dionne, ya mika takardar murabus din gwamnatinsa ga shugaban kasar Macky Sall.
Gwamnatin kasar Senegal zata maida jakadanta zuwa birnin Doha na kasar Qatar bayan ta kirashi zuwa gida don shwaratawa a dai dai lokacinda kasar ta fara samun matsala da mokontanta.