-
Iraki : Ana Ci Gaba Da Jinjinawa Dakarun Da Suka Kwato Mosul
Jul 10, 2017 06:17Duniya na ci gaba da jinjinawa sojojin Iraki da dukkan dakarun da suka taimaka wajen kwato birnin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh.
-
An Kashe Sojojin Nijar Biyar A Iyaka Da Mali
Jul 05, 2017 17:29Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na cewa sojojin kasar a kalla biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon wani hari da wau ‘yan bindiga suka kai masu a kauyen Midal dake yammacin garin Tasara dake jihar Tawa a kusa da iyaka da kasar Mali.
-
Bincike : Saudiyya Ta Kashe Milyoyin Daloli Don Yada Tsatsauran Ra'ayin Addini
Jul 05, 2017 15:46Wani rahoto da wata kungiyar kwararru ta Henry Jackson Society ta fitar ya zargi Saudiyya da yada tsatsaran ra'ayin addinin islama a turai.
-
Iraki : An Yi Murnar Murkushe IS A Mosul
Jul 03, 2017 06:18Sojoji da mazauna tsohon birnin Mosul na Iraki sun yi murnar muskushe kungiyar ‘yan ta’adda ta IS ko kuma Da’esh.
-
Faransa : 'Yan Bindiga Sun Jikkata Mutum 8 Gaban Wani Masallaci
Jul 03, 2017 05:44Wasu 'yan bindiga sun jikkata mutum takwas a gaban wani masallaci dake birnin Avignon a kudu maso gabashin kasar Faransa.
-
Iraki : Ana Daf Da Kawo Karshen IS A Mosul
Jun 30, 2017 09:57Wani babban kwamanda a rundinar sojin Iraki ya ce nan da 'yan kwanaki, kasar za ta sanar da kwace daukacin ikon tsohon birnin Mosul daga hannun kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko (Da'esh).
-
Sojojin Iraki Sun Kwace Ikon Masallacin Al'Nuri Dake Mosul
Jun 29, 2017 10:03Rundinar sojin Iraki ta sanar da kwace daukacin ikon masallacin Al'Nuri dake tsohon garin Mosul daga hannun 'yan ta'adda na IS.
-
Nijeriya : (DSS) Ta Damke Wasu Kwamandojin Boko Haram Biyu
Jun 24, 2017 14:49Hukumar tsaro ta farin kaya a Nijeriya cewa da (DSS) ta sanar da kama wasu mutane biyu da take zargi kwamandojin kungiyar Boko Haram ne dake shirya kai hare-hare a sassan kasar da dama.
-
Iraki : IS Ta Wargaza Masallacin Al-Nouri Da Hasumiyar Mosul
Jun 22, 2017 06:27Rindinar sojin Iraki ta ce kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta wargaza masallacin Al-Nouri da kuma hasumiyar Mosul mai dadadden tarihi.
-
Mali : Kawancen Mayakan Jihadi A Sahel Ya Dau Alhakin Kai Harin Bamako
Jun 20, 2017 05:42Kawancen Mayakan Jihadi A yankin Sahel mai alaka da kungiyar Al'Qaida ya sanar da cewa shi keda alhakin kai hari kan jami'an tsaro da fararen hula a wurin shakatawa nan na ''Le Campement Kangaba'' dake gabashin Bamako, babban birnin kasar Mali.