Pars Today
Kungiyar tsaro ta NATO ta sanar da shirinta na tattaunawa da kasar Rasha dangane da rikicin da ya kunno kai tsakanin Rashan da kasar Ukraine cikin kwanakin nan.
Ministan harkokin wajen kasar Jamus Hayko Maas ne ya ba da shawarar cewa kasarsa tare da Faransa za su shiga tsakanin Rasha da Ukraine da suke rikici
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa shaidun ganin ido sun tabbatar da cewa gwamnatin Ukrain tana da hannu a kisan Aleksander Zakharchenko shugaban yankin Donetsk mai cin gashin kai.
Babban mai gabatan da kara na sojojin kasar Ukrai ya bada sanarwan cewa sojojin kasar 554 ne suka kashe kansu da kansu a yakin da kasar take fafatawa da yan tawaye a gabancin kasar.
Jami'an 'yan sandar kasar Ukreine sun sanar da fashewar Bam a Ofishin Jakadancin Kasar Amurka dake birnin Kiev
Ma'aikatar tsaron Kasar Ukreine ta sanar da mutuwar Sojojin kasar dubu biyu da 652 sanadiyar farkewar rikicin gabashin kasar
Shugaban Kasar ta Ukraniya ya yi suka ga kasar Rasha saboda amincewarta da Takardun shigar da mutanen gabacin kasar su ke yi.
Asusun Kananan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya ( Unicef) Ya ce Da Akwai Abin Damuwa Akan halin da kananan yaran gabacin Ukraine su ke ciki.
Kakakin Sojin Ukraine ya bayyana damuwarsa ke yadda rikici ke kara tsanani a gabashin kasar
Shugaban majalisar kungiyar tarayyar turai ya fadi a yau cewa, tun bayan da fira ministan kasar Arseniy Yatsenyuk ya yi murabus, kasar ta kara shiga cikin wani hali na rashin tabbas.