Fatan Wasu 'Yan Nijar Ga Sabuwar Majalisa
Mar 25, 2016 18:06 UTC
Wasu daga cikin mutanen Nijar na yi kira ga sabuwar majalisar da aka zaba akasar da ta yi aikin da ya kawo ta.
Wasu daga cikin mutanen Nijar na yi kira ga sabuwar majalisar da aka zaba a kasar da ta yi aikin da ya kawo ta, na bunkasa harkokin ci gaban kasa da al'ummarta, kamar yadda za a ji a cikin wannan rahoto.
Tags