Nijer : Za'a Rage Kudin Kayan Abinci A Watan Azumi
May 27, 2016 15:11 UTC
An cimma matsaya tsakanin ministan kasuwanci da wakillan 'yan kasuwar kasar Nijar akan sa sauto farashin kayan masarufi a lokacin azimin ramadan domin baiwa talakawa gudanar da azimin acikin sauki
An cimma wannan yerjejeniya ce tsakanin ministan kasuwanci na kasar da kuma kungiyar 'yan kasuwa ta kasar.
wakilin mu a jihar Agades dake arewacin jamhuriya ta Nijar, Umaru Sani na daukeda karin bayyani a cikin wannan rahoto
Tags