-
'Yan Tawayen Kasar Uganda Sun Kai Hari Gabashin D/Congo
Aug 12, 2018 14:28Akalla Mutum 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hari da 'yan tawayen Uganda suka kai jihar Kivo ta Arewa dake gabashin Jamhoriyar Demokaradiyar Congo.
-
An Kashe Mutum Guda An Kuma Raunata Wakilan Jam'iyyu Biyu A Zaben Kogi
Aug 12, 2018 07:29Jami'an hukumar INEC tare da yan bautar kasa wato NYSC da suke gudanar da zabe a zaben cike gurbi a birnin Lokoja sun arce daga wurin zaben don gudan kada a cutar da su a lokacin yan dama suka kai hare kan mazabarsu.
-
An Kama Mutane Uku Wadanda Ake Tuhuma Da Ayyukan Ta'addanci A Mali
Aug 12, 2018 07:28An kama mutane uku wadanda ake tuhuma da ayyukan ta'addanci a kasar Mali a dai dai lokacin da ake shirin gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu a kasar.
-
'Yan Sandan Masar Sun Yi Nasarar Hana Kai Harin Kunan Bakin Wake A Wata Majami'ar Kasar
Aug 12, 2018 02:13'Yan sandan Masar sun yi nasarar rusa wani shirin kaddamar da harin kunan bakin wake a majami'ar Al-Azra'a ta mabiya addinin kirista da ke arewacin birnin Alkahira na kasar.
-
Fiye Da 'Yan Ci Rani 120 Ne Aka Tseratar Da Su A Kan Iyakokin Nijar Da Aljeriya
Aug 11, 2018 14:51Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, an tseratar da 'yan ci rani fiye da 120 da suka shiga mawuyacin hali a kan iyakokin jamhuriyar Nijar da Aljeriya.
-
Aljeriya Ta Yi Kakkausar Suka Kan Kisan kiyashin Da Isra'ila Ta Ke Yi Kan Falastinawa
Aug 11, 2018 14:50Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Aljeriya ya bayyana hare-haren da Isra'ila take kaddamarwa kan yankin zirin Gaza da cewa ayyukan yaki ne a kan fararen hula marassa kariya.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Allawadai Da Kai Hari Kan Dakarun UN A Afirka Ta Tsakiya
Aug 11, 2018 14:50Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da wani farmaki da aka kaddamar kan dakarun majalisar a jamhuriyar Afrika ta tsakiya.
-
Chamisa Ya Shigar Da Kara Kan Sakamakon Zaben Kasar Zimbabwe
Aug 11, 2018 02:15Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar adawa mafi girma a kasar Zimbabwe Nelson Chamisa ya shigar da kara a gaban kotun kundin tsarin mulkin kasar a jiya Jumma'a inda yake kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasar wanda shugaban mai ci ya lashe.
-
Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa Ya Bukaci Saraki Ya Sauka Ko A Tube Shi
Aug 11, 2018 02:11Shugaban jam'iyar APC mai mulki ta kasa Mr Adam Oshiomole ya bukaci shugaban majalisar dattawan kasar Bukola Saraki ya ajiye shugabancin majalisarsa da kansa ko kuma a tube shi.
-
Lawan Daura: Abinda Ya Sa Na Bada Umurnin A Yi Wa Majalisar Dokokin Kasar Kawanya
Aug 11, 2018 02:10Tsohon shugaban hukumar yansandan ciki Lawal Daura ya tabbatar da cewa shi ne ya bada umurni ga jami'an tsaro da ke karkashinsa yiwa majalisar dokokin kasar kawanya a cikin makon da ya gabata.