-
Yawan Mutane Da Aka Kashe Ko Aka Sace A Libiya A Shekarar Da Ta Gabata Sun Haura 740
Mar 18, 2018 03:08Gamayyar Cibiyoyin Kare Hakkin bil-Adama ta kasar Libiya ta fitar da rahoton cewa: A cikin shekara ta 2017 da ta gabata mutane fiye da 744 ne ake da tabbacin an aiwatar da kisan gilla kansu ko kuma aka sace su.
-
Jam'iyyar Annahadha Ta Tunusiya Bata Goyon Bayan Rusa Gwamnatin Kasar
Mar 18, 2018 03:03Shugaban Majalisar Shawara ta Jam'iyyar Annahadha ta kasar Tunusiya ya fitar da sanarwar cewa; Jam'iyyarsu bata goyon bayan shirin rusa gwamnatin da fira minista Yusuf Shahid ke jagoranta a kasar.
-
An Bude Zaman Taron Kasa Da Kasa Kan Karfafa Gwiwar Mata A Fagen Siyasa A Kasar Aljeriya
Mar 18, 2018 03:00An bude zaman taron kasa da kasa kan karfafa gwiwar mata domin taka gagarumar rawa a fagen siyasa a birnin Aljes fadar mulkin kasar Aljeriya.
-
An Fara Gudanar Zaben Shugaban Masar A Wajen Kasar
Mar 17, 2018 15:57An Fara gudanar da zaben shugaban kasar Masar a kasashen ketare, kafin fara gudanar da zaben a cikin kasa.
-
An Tuhumi Tsohon Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu Da Karbar Cin Hanci Da Rashawa Daga Kamfanin Kasar Faransa
Mar 17, 2018 08:53Tashar talabijin din kasar Farasna ta France24 ce ta ba da labarin tuhumar da aka yi wa tsohon shugaban kasar ta Afirka ta kudu Jacon Zuma
-
Togo: An Bude Taron Fada Da Ci-Rani
Mar 17, 2018 08:50Taron da aka bude a babban birnin Togo, Lome, shi ne karo na 10 da kasashe masu magana da harshen Faransanci suke yi
-
Nijer : Taron Kasa Da Kasa Na Yaki Da Masu Safarar Bakin Haure
Mar 17, 2018 03:07Hukumomin wasu kasashen Afirka da na Turai sun gudanar da taron yaki da masu safarar bakin haure zuwa kasashen Turai a Yamai babban birnin jamhoriyar Nijer
-
Za A Gurfanar Da Zuma Kan Zargin Rashawa
Mar 17, 2018 03:01Mai Gabatar da kara a kasar Afirka ta kudu ya ce za’a gurfanar da tsohon shugaban kasar Jacob Zuma a gaban kotu, domin tuhumarsa da laifufukan da suka shafi cin hanci da rashawa lokacin da yake rike da shugabancin kasar.
-
Shugaban Kasar Zimbabwe Ya Maida Martani Kan Furucin Robert Mugabe
Mar 16, 2018 15:58Shugaban kasar Zimbabwe ya maida martani kan furucin da tsohon shugaban kasar Robert Mugabe ya yi na cewa sauke shi daga kan karagar shugabancin kasar Zimbabwe yana matsayin juyin mulki ne a kasar.
-
Mutane Fiye Da 57,000 Ne Suka Tsere Daga Kasar DR Congo Zuwa Cikin Kasar Uganda
Mar 16, 2018 15:58Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewar yawan mutanen da suka tsere daga Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo zuwa cikin kasar Uganda tun daga farkon wannan shekara zuwa yanzu sun kai 57,000.