-
ICC Za Ta Daukaka Kara Kan Sallamar Laurent Gbagbo
Jan 16, 2019 06:57Masu shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC, zasu daukaka kara ga umurnin da wasu lauyoyin kotun suka bayar na sallamar tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, wanda ake zargi da cin zarafin bil adama.
-
Kenya : An Kawo Karshen Harin Al-Shebab A Nairobi_Uhuru
Jan 16, 2019 06:36Shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyata, ya sanar da kawo karshen harin da wasu 'yan bindiga suka kai a wani Otel dake Nairobi babban birnin kasar, bayan shafe kusan sa'o'i 20 ana fafatawa da maharan.
-
Sudan: A kalla Mutane 3 Ne Su Ka Jikkata Sanadiyyar Zanga-zangar Jiya Talata
Jan 16, 2019 04:12Kafar watsa labaru ta "Sudan Tribune" ta ba da labarin cewa jami'an tsaron kasar ta Sudan sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa masu Zanga-zangar nuna kin jinin gwamnati tare da harba albarusai
-
Boko Haram Sun Kashe Mutane 10 A Najeriya
Jan 16, 2019 04:04Kungiyar 'yan ta'adda ta Boko Haram ta kai hari a yankin arewa maso gabacin Najeriya wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 10
-
An Kashe Tare Jikkata Mutane 17 A Harin Ta'addanci A Kasar Kenya
Jan 16, 2019 03:48Majiyar tsaro daga kasar Kenya ta ce ya zuwa yanzu an tabbatar da mutuwar mutane 3 yayin da wasu 14 su ka jikkata
-
Masar: Muhammad El-Baradei Ya Yi Gargadi Akan Duk Wani Yunkuri Na Yi Wa Tsarin Mulki Kwaskwarima
Jan 16, 2019 03:37Fitaccen dan siyasar na kasar Masar kuma tsohon shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta kasa da kasa, ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa; Tsarin mulki ne ya kamata ya zama mai ba da lamunin hakkoki da kuma 'yanci na al'ummar kasar
-
Boko Haram Sun Kashe Mutane 10 A Najeriya
Jan 16, 2019 03:35Kungiyar 'yan ta'adda ta Boko Haram ta kai hari a yankin arewa maso gabacin Najeriya wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 10
-
Kenya : Harin Al'shebab Ya Kashe Mutum 5 A Nairobi
Jan 15, 2019 13:12Kungiyar Al-shebab ta dauki alhakin kai wani hari data ce mayakan ta ne suka kai shi a Nairobi babban birnin kasar.
-
Gabon : Ali Bongo Ya Koma Libreville
Jan 15, 2019 12:45Shugaba Ali Bongo Odimba na Gabon, ya koma kasarsa a cikin daren jiya Litini, bayan shafe sama da wata biyu na jinya a kasashen waje.
-
Zimbabwe : An Kashe Mutum Uku A Zanga zanga
Jan 15, 2019 12:12Rahotanni daga Zimbabwe na cewa mutum uku ne aka kashe a zanga zangar data barke a kasar tun jiya Litini, biyo bayan matakin gwamnati na linka farashin man fetur a wannan kasa dake fama da matsalar tattalin arziki.