-
Gwamnatin Kasar Masar Zata Kafa Majalisar Koli Ta Kare Hakkin Bil'adama Ta Kasa
Nov 17, 2018 15:26Fraiministan kasar Masar ya bada umurnin a kafa majalisar koli da kare hakkin bil'adama a kasar, wacce ministan harkokin waje ko kuma mataimakinsa zai jagoranta.
-
'Yan Bindiga Sun kashe Mutane 7 A Jamhuriyar Afrka Ta Tsakiya
Nov 17, 2018 02:59A ci gaba da kaddamar da hare-haren da 'yan bindiga suke yi a jamhuriyar Afrika ta tsakiya, akalla mutane 7 ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu a jiya Juma'a.
-
An Kashe Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD 8 D/Congo
Nov 16, 2018 15:38Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa an kashe dakarunta 8 a jamhoriyar Demokaradiyar Congo.
-
Mayakan Kungiyar Boko Haram Sun Kashe Sojojin Nigeriya Akalla Uku A Jihar Borno
Nov 16, 2018 08:25Sojojin Nigeriya akalla uku ne suka rasa rayukansu a wani hari da mayakan kungiyar Boko Haram suka kaddamar kan wani barikin soji a shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Gunea Conakry: Jami'an Tsaro Sun Tarwats Gangamin 'Yan Adawar Siyasa
Nov 16, 2018 03:10Jami'an tsaron sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye da kuma kulake wajen tarwartsa masu Zanga-zangar nuna kin jinin gwamnati a birnin conakry
-
Yammacin Afirka: Karancin Kudi Yana Yin Barazana Ga Aikin Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya
Nov 16, 2018 03:05Majalisar Dinkin Duniya ce ta sanar da cewa ayyukan tabbatar da zaman lafiya da dakarunta suke yi a yammacin Afirka yana fuskanatar barazana saboda karancin kudade
-
Gwamnoni A Najeriya Sun Bada Sharadi Na Amincewa Da Dubu 30 A Matsayin Mafi Karincin Albashi
Nov 15, 2018 08:20Kungiyar gwamnoni a tarayyar Najeriya ta bayyana cewa zata biya albashi mafi karancin na naira dubu 30 ne kadai tare da wasu sharudda.
-
Wani Kamfanin Jiragen Kasa Ya Kusan Kammala Aikin Jirgin Kasa Daga Lagos Zuwa Abuja
Nov 15, 2018 08:19Wani kamfanin jiragen kasa mai zaman kansa "Skyway String Transport Technology" ya ce ya kusan kammala aikin gina layin dogo tsakanin Lagos da Abuja a tarayyar Naigeriya.
-
Gabon : An Amince Mataimakin Shugaban Kasa Ya Jagoranci Taron Majalisar Ministoci
Nov 15, 2018 02:22Kotun tsarin mulki a Gabon ta amince mataimakin shugaban kasar ya kira tare da jagorantar taron majalisar ministocin kasar a yayin da aka shiga mako na uku na jinyar da shugaban kasar ke yi a wani asibitin Riyad.
-
'Yan Takara A Madagaska Sun Yi Watsi Da Sakamakon Zabe
Nov 15, 2018 02:21'Yan takara uku a zaben shugaban kasa na Madagaska sun nuna shakku dangane da sakamakon wucin gadi da hukumar zaben kasar mai zaman kanta (CENI) ta fitar.