-
Libya Ta Bayyana Kin Amincewa Da Taron Magoya Bayan Halifa Haftar A Masar
Oct 22, 2018 04:27Gwamnatin hadin kan kasar Libya ta yi gargadi akan taron da aka yi a kasar Masar wanda yake nuna goyon baya ga Janar Halifa Haftar
-
An Kafa Sabon Kawancen Siyasa Na 'Yan Adawa A Kasar Mali
Oct 22, 2018 04:20Jam'iyyun adawa sun kafa sabon kawancen ne da zummar kalubalantar matakin gwamnati na dage lokacin zaben 'yan majalisar dokoki.
-
Boko Haram Ta Kashe Manoma 12 A Jahar Borno
Oct 21, 2018 15:31Kungiyar ta'addancin nan ta Boko haram ta kashe manoma 12 a jahar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
-
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutum 6 A Arewacin Mali
Oct 21, 2018 15:30Wasu 'yan bindiga kan babuta sun kai hari garin Gao dake arewacin kasar Mali tare da hallaka mutane 6
-
'Yan Tawayen Uganda Sun Hallaka Mutane 11 A Gabashin D/Congo.
Oct 21, 2018 15:30Kimanin mutun 11 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hari da 'yan tawayen kasar Uganda suka kai gabashin D/Congo.
-
Rikicin Kaduna: Buhari Ya Bukaci Mutane Su Zabi Zaman Lafiya Tare
Oct 21, 2018 02:53Shugaban Mohammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya bukaci yan najeriya su koyi zama tare da hakuri da juna, don tashin hankali a ko yauce ba zai taba zama dai-dai da zaman lafiya ba.
-
Akwai Yiyuwar A Fitar Da Sakamakon Zaben Kasar Kamaru A Ranar 22 Ga Oktoba
Oct 20, 2018 14:53Ministan watsa labarai na kasar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary, ya bayyana cewa akwai yiyuwar a sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Litinin mai zuwa wato 22 ga watan Oktoban nan.
-
MDD Ta Bayyana Damuwarta Kan Ci Gaba Da Tabarbarewar Yanayin Tsaro A Kasar Mali
Oct 20, 2018 14:52Mataimakin babban sakataren MDD kan sulhu da zaman lafiya, Jean-Pierre Lacroix, ya bayyana tsananin damuwarsa dangane da ci gaba da tabarbarewar yanayin tsaro a kasar Mali.
-
Nijar : Matsalar Tsaro Na Barazana Ga Sha'anin Noma
Oct 20, 2018 07:38Hukumar kula da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani rahoto wanda ke cewa mastalar da ake fama da ita a wasu yankunan dake karkashin dokar ta baci a Nijar, na iya hadassa koma baya wajen samun albarkacin gona.
-
Kotu Ta Daure Jagoran 'Yan Adawa A Benin
Oct 19, 2018 15:32Kotu a Jamhuriyar Benin ta yanke wa jagoran ‘yan adawar kasar kuma hamshakin dan kasuwa Sebastien Ajavon hukuncin daurin shekaru 20 A a gidan yari bayan samunsa da laifin fataucin miyagun kwayoyi duk da cewa ya gudu zuwa kasar Faransa.