Iran
-
Wilayati Yana Ziyara A Kasar Rasha
Feb 01, 2016 14:22Shugaban Cibiyar Bincike da nazari na majalisar fayyace maslahar tsarin musulunci a Iran ya ce; Mahangar Tehran da Moscow dangane da rikicin Syria ta yi daidai.
-
Jagora Ya Ba Da Lambar Girma Ga Kwamandojin Da Suka Kame Sojojin Ruwan Amurka A Iran
Jan 31, 2016 11:59Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ba wa kwamandojin sojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran su biyar da suka jagorancin kame sojojin ruwan Amurka da suka shigo ruwan kasar Iran a kwanakin baya lambar girma ta "fath' (nasara) don jinjinawa wannan namijin kokari da suka yi na kare kasarsu.