-
Kasar Denmark Tana Tuhumar Iran Da Ayyukan Ba Su Dace Ba A Kasar
Oct 31, 2018 06:28Yansanda a kasar Denmark, ba tare da nuna wata shaida ba tana tuhumar wani ba-irane da kai hari kan wani dan kasar ta Denmark
-
Iran : Mutane Kusan Miliyan 2 Ke Ziyarar Arba'in A Karbala
Oct 30, 2018 06:22Kwamandan rundunar tsaron kasar Iran ya bayyana cewa: Mutanen da suka fice daga cikin kasar Iran zuwa ziyarar arba'in a birnin Karbala na kasar Iraki sun kai mutane 1,950,000.
-
Iran Ta Taya Al'ummar Brazil Murnar Zaben Shugaban Kasa
Oct 29, 2018 18:03Kakakin ma'aikatar harakokin wajen Iran ya taya al'ummar kasar Brazil murnar gudanar da zabe cikin nasara da kuma zaben sabon shugaban kasa.
-
Iran : Jagora Ya Jinjinawa Hukumar Tsaron Farin Kaya
Oct 28, 2018 19:25Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada bukatar ganin ayyukan hukumar tsaron farar kaya ta kasar ya hada dukkanin bangarori da nufin rusa makirce-makircen makiya kan kasar Iran.
-
Bahram Qassemi:Zaben Afganistan Ya Nuna Gagarimin Sauyi A Bangaren Tsaro
Oct 25, 2018 06:52Kakakin ma'aikatar harakokin wajen Iran ya taya al'ummar kasar Afganistan murnar zaben 'yan majalisa a kasar, sannan ya ce wannan babban sauyi ne aka samu a bangaren tsaro da kuma ci gaban kasar.
-
Iran Ta Taya Al'ummar Afganistan Murnar Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisun Dokokin Kasar
Oct 24, 2018 19:01Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya taya gwamnatin Afganistan da al'ummar kasar murnar samun nasarar gudanar da zaben 'yan Majalisun Dokoki a kasar.
-
Rouhani: Kashe Khashoggi, Babbar Jarabawa Ce Ga Masu Ikirarin Kare Hakkokin Bil'adama
Oct 24, 2018 11:11Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani yayi Allah wadai da kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi, sanannen dan jaridar kasar Saudiyyan nan yana mai bayyana cewar kisan gillan da aka yi masa wata babbar jarabawa ce ga masu ikirarin kare hakkokin bil'adama.
-
A. Larijani: Gwamnatin Saudiyya Ita Ce Ummul Aba'isin Matsalolin Da Duniyar Musulmi Suke Ciki
Oct 22, 2018 18:11Alkalin alkalai kana shugaban Ma'aikatar shari'a ta Iran, Ayatullah Sadiq Amoli Larijani ya bayyana cewar mahukutan Saudiyya suna amfani da kudaden da suke samu daga man fetur wajen haifar da matsaloli masu yawan gaske ga al'ummomin kasashen Afghanistan, Pakistan, Iraki, Siriya, Labanon da wasu kasashen Afirka.
-
Amir Abdul-Ilahiyon: Dole Ne A Kori Saudiyya Daga Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na MDD
Oct 22, 2018 12:41Mai bada shawara ga Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Dole ne a kori kasar Saudiyya daga cikin kwamitin Kolin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya.
-
Iran Ta Bukaci Pakistan Da Ta Dau Matakan Gaggawa Wajen Sako Jami'an Tsaron Iran Da Aka Sace
Oct 20, 2018 18:21Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran, Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bukaci gwamnatin kasar Pakistan da ta gaggauta daukan matakan da suka dace wajen ganin an sako wasu jami'an tsaron kan iyakan kasar Iran da 'yan ta'adda suka sace a lardin Sistan wa Baluchestan da ke kan iyaka da kasar Pakistan din.