-
Siyasar Amurka Ta Kin Jinin Iran Ba Za Ta Je Ko'ina Ba
Oct 20, 2018 06:51Mai ba da shawara ga shugaban Majalisar shawarar musulunci ta Iran ne ya bayyana haka a lokacin da yake ishara da takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran
-
Limamin Juma'ar Birnin Tehran Ya Ce Batun Khashoggi Ya Kara Fiddo Mumunar Siyasar Amurka Da Saudiya.
Oct 19, 2018 19:04Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a na nan birnin Tehran ya yi ishara kan bacewar Jamal Khashoggi ficeccen dan jaridar nan da ya shahara wajen sukar manufofin masarautar Saudiya inda ya tabbatar da cewa wannan lamarin ya kara fiddo da mumunar siyasar Amurka da Saudiya na kisa da ta'addanci a fili.
-
Iran Ta Bukaci Aikin Hadin Guiwa Da Pakistan Don Kubutar Da Jami'an Tsaronta
Oct 18, 2018 12:19Jami'an tsaro na kan iyaka na kasar Iran sun bukaci tokororinsu na kasar Pakistan su yi aiki tare don kubutar da jami'an tsaron kasar wadanda yan ta'adda suke tsare da su a cikin kasar ta Pakistan.
-
Rasha Ta Mayar Da Kakkausan Martani Kan Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Iran
Oct 18, 2018 05:51Gwamnatin kasar Rasha ta mayar da martani da kakkausar murya dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta sake kakaba wa kasar Iran.
-
Iran : Jagora Ya Jaddada Wajabcin Bunkasa Harkar Ilimi
Oct 17, 2018 18:57Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya jaddada wajabcin daukan matakan bunkasa harkokin ilimi a kasar Iran tare da yin watsi da farafagandar makiya.
-
Kasashen Iran Da Afrika Ta Kudu Zasu Bunkasa Taimakekeniyar Tsaro Da Ke Tsakaninsu
Oct 14, 2018 19:06Mataimakin ministan tsaron kasar Iran da ministan tsaron kasar Afrika ta Kudu sun jaddada aniyar kasashensu ta bunkasa taimakekeniyar da ke tsakaninsu a harkar tsaro da na soji.
-
Iran: Jami'an Tsaro Sun Cafke Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Lardin Kermanshah
Oct 14, 2018 07:31Jami'an tsaron Iran masu gadin iyakokin kasar sun samu nasarar cafke wasu gungun 'yan ta'adda a lardin Kermanshah da ke yammacin kasar.
-
Limamin Juma'a:Al'ummar Iran Za Ta Ci Nasara A Kan Duk Wani Takunkumi Da Makircin Makiya
Oct 12, 2018 19:16Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a na nan birnin Tehran ya ce Al'ummar kasar za ta ci nasara a kan duk wani makirci da makiya ke kulla mata da kuma duk wani takunkumi da suka kakaba mata.
-
Janar Baqeri: Tsaron Kasar Iran Wani Lamari Ne Da Ba Za'a Taba Wasa Da Shi Ba
Oct 12, 2018 05:34Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran, Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar tsaron kasar Iran wani lamari ne da sojojin kasar ba za su taba yin wasa da shi yana mai jan kunne duk masu kokarin haifar da rashin tsaro a cikin Iran da cewa ba za su ji ta dadi ba.
-
Jagora : Babu Wata Matsala Da Ba Za A Iya Warware Ta Ba A Iran
Oct 11, 2018 12:18Jagoran juyin musulunci na Iran, Ayatullah Sayiyd Ali Khamnei ya bayyana haka ne a lokacin da ya gana da jami'an gwamnati da ma'aikatar shari'a da kuma 'yan Majalisa.