-
Iran Tana Cikin Manyan Kasashen Da Suka Shahara A Fagen Yaki Da Muggan Kwayoyi A Duniya
Oct 10, 2018 18:47Mai kula da harkokin shari'a a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana daga cikin jerin manyan kasashen duniya da suka yi fice a fagen yaki da ayyukan ta'addanci da fataucin muggan kwayoyi.
-
Larijani: Amurka Da Isra'ila Su Ne Ummul Aba'isin Rashin Tsaro A Duniya
Oct 10, 2018 11:11Kakakin majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran, Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila su ne ummul aba'isin din dukkanin rashin tsaron da ake fuskanta a duniya.
-
Iran: Babu Kasar Da Take Iya Maye Gurbin Man Fetur Na Kasar Iran Idan Har An Hanata Sayar Da Shi
Oct 08, 2018 18:57Ministan man fetur na kasar Iran Bijan Zangeneh ya yi watsi da ikrarin gwamnatin kasar Saudia na cewa ta maye gurbin man fetur da kasar Iran take haka don tallafawa Amurka a shirinta na hana kasar sayar da man fetur na kasar daga farkon watan Nuwamba mai kamawa.
-
Babban Bankin Iran: Takunkuman Amurka Ba Za Su Yi Tasiri A Harkokin Kudi Na Kasr Ba.
Oct 06, 2018 06:43Shugaban babban bankin Iran Abdunnasir Himmati ya ce takunkuman da gwamnatin Amurka ta dorawa kasar Iran ba zasu yi tasiri a cikin harkokin kudi na kasar Iran ba.
-
Iran Tace A Shirye Take Ta Hada Hannu Da Saudiyya Wajen Karfafa Gabas Ta Tsakiya
Oct 05, 2018 11:02Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana aniyarta na hada hannu da kasar Saudiyya wajen karfafa yankin Gabas ta tsakiya da kuma kawo karshen irin wulakancin da Amurka take yi wa kasashen yankin.
-
Jagora : Har Abada Ba Zan Yarde Da Mika Iran Ga Makiya Ba
Oct 04, 2018 16:43Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa, ba zai taba yarde wa mika Iran ba ga makiya.
-
Iran Ta Yi Na'am Da Nasarar Da Ta Samu A Kan Amurka A Kotun Duniya
Oct 03, 2018 17:53Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya sanar da cewa, Iran ta yaba da irin matakin da kotun duniya ta dauka na bin kadun karar da ta shigar kan Amurka, inda daga karshe Iran ta yi nasara.
-
Hukumar OFCOM Ta Fara Bincike Wata Tashar Talabijin Mai Goyon Bayan Yan Ta'adda A London
Oct 03, 2018 11:51Hukuma mai kula da kafafen yada labarai Ofcom a takaice a kasar Britania ta fara bincike don gano gaskiyan zargin da JMI ta yi na cewa tashar Talabijin ta "Iran International" ta sabawa dokokin watsa labarai a kasar ta Britania.
-
Iran Ta Sami Nasara A Karar Da Ta Shigar Kan Amurka A Kodun Duniya
Oct 03, 2018 11:50Gwamnatin kasar Iran ta sami nasara a karar da ta shigar kan gwamnatin Amurka dangane da sake doramata takunkumai da ta yi.
-
Iran Ta Hallaka 'Yan Ta'adda 40
Oct 03, 2018 06:41Babban Kwamandan tsaron saman kasar Iran ya sanar da cewa harin makami mai Linzami na baya-bayan da kasar ta kai kan 'yan ta'adda a gabashin Furat na kasar Siriya ya hallaka 'yan ta'adda akalla 40.