-
Iran Ta Jaddada Cewa: Kasar Saudiyya Ce Ke Karfafa Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Da Kudade
Oct 02, 2018 19:01Jakadan Kasar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Duniya tana da cikakkiyar masaniya kan irin gagarumar rawar da masarautar Saudiyya ke takawa a fagen karfafa kungiyoyin 'yan ta'adda da kudade.
-
Harba Makamai Masu Linzami Da Iran Ta Yi Wa Sansanonin 'Yan Ta'adda.
Oct 02, 2018 07:34Harba Makamai Masu Linzami Da Iran Ta YI Wa Sansanonin 'Yan Ta'adda.
-
Janar Baqeri: An Hallaka Shugabannin 'Yan Daesh A Harin Da Dakarun Kare Juyi Suka Kai Abu Kamal
Oct 02, 2018 05:54Babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewa harin da dakarun kare juyin juya halin Musulunci suka kai sansanin 'yan ta'addan a Siriya wani mafari ne na daukar fansar jinin shahidan da 'yan ta'addan suka kashe a garin Ahwaz na Iran yana mai sanar da halakar wasu jagororin kungiyar Daesh a yayin harin.
-
Jagora: Lallai Yakamata A Isar Da Sakon Siyasar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran Ga Musulmi A Hajja
Oct 01, 2018 17:00Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Aya. Sayyid Aliyul Khaminae ya jaddada bukatar a isarda sakon siyasa na juyin juya halin musulunci a nan Iran ga al-ummar musulmi a ayyukan hajji.
-
Iran Ta Yi Ruwan Makamai Masu Linzami Na Maida Martani Kan Harin Ahwaz
Oct 01, 2018 05:39Dakarun kare juyin juya halin Musulinci na Jamhuriya Musulinci ta Iran, sun sanar da kai hare hare na makamai masu linzami kan wani babban sansanin 'yan ta'adda a gabashin Siriya, a matsayin maida martani kan harin da aka kai a birnin Ahwaz.
-
Iran Za Ta Ci Gaba Da Kasancewa Tare Da Al'ummar Palastinu
Sep 30, 2018 06:29Babban Saktaren taron kasa da kasa na goyon bayan gwagwarmayar Palastinawa ya ce har zuwa lokacin da za a 'yanto birnin Qudus, jamhoriyar musulinci ta Iran za ta ci gaba da bawa Al'umma da kungiyoyin gwagwamarya na Palastinu goyon baya.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Hallaka Mataimakin Shugaban Kungiyar Ta'addanci Mai Kai Hare-hare Kasar
Sep 29, 2018 05:56Babban kwamandan sojojin kasa na Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na kasar Iran, Birgediya Janar Mohammad Pakpour ya bayyana cewar dakarun kare juyin sun sami nasarar hallaka Mullah Hashim Nakri, daya daga cikin jagororin kungiyoyin ta'addancin da suke kai hare-hare a Iran.
-
Janar Salami: A Halin Yanzu Duniya Tana Ci Gaba Shaida Kawuwar Karfin Amurka
Sep 29, 2018 05:55Mataimakin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran, Birgediya Janar Husain Salami, ya bayyana cewar Amurka ta gaza wajen tilasta wa duniyar musulmi bakar siyasarta yana mai cewa a halin yanzu duniya tana ci gaba da ganin yadda karfin Amurka yake ci gaba da zagwanyewa.
-
Shugaba Hassan Rauhani Ya Dawo Gida Daga Taron Majalisar Dinkin Duniya
Sep 27, 2018 12:52Shugaban na Jamhuriyar musulunci ta Iran ya yi kwanaki biyar a birnin Newyork inda ya halarti taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da kuma ganawa da shugabannin kasashe
-
Jagora Yayi Kakkausar Suka Ga 'Munafuncin' Kasashen Yammaci Kan Makaman Nukiliya
Sep 27, 2018 05:48Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi kakkausar suka munafunci da siyasar harshen damon da kasashen yammaci suke yi dangane da batun amfani da makaman nukiliya, yana mai tunatar da su irin goyon bayan da suka ba wa tsohon shugaban kasar Iraki, Saddam Husseini a yayin da ya kallafa wa Iran a shekarun 1980.