-
Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Wa Iran Ne Ya Tashi Farashin Man fetur
Sep 26, 2018 19:10Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ne ya bayyana haka a wani taron manema labaru da ya gudanar a birnin New Yorka da yake halartar taron babban zauran Majalisar Dinkin Duniya
-
Rasha:Ci Gaba Da Kare Yarjejeniyar Nukiliya Yana Da Matukar Muhimmanci
Sep 26, 2018 19:09Babban jami'i mai kula hana yaduwar makaman Nukiliya a duniya a ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha, Vladimir Yermakov ya ce kasashen da suke ci gaba da riko da yarjejeniyar suna ba ta matukar muhimmanci
-
Rauhani: Bakar Siyasar Amurka A Kan Iran Ba Za Ta Yi Nasara Ba
Sep 26, 2018 06:49Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya bayyana cewa; bakar siyasar Amurka a kan kasar Iran ba za ta taba yin nasara ba.
-
An Gudanar Da Taro Tsakanin Iran Da Manyan Kasashe Kan Yarjejeniyar Nukilya
Sep 25, 2018 12:06An gudanar da zaman taro na ministocin harkokin wajen manyan kasashe duniya da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya a birnin New York a gefen babban taron majalisar dinkin duniya a daren jiya.
-
Shugaban Kasar Iran Bai Da Wani Shiri Na Ganawa Da Trump A New York
Sep 25, 2018 08:01Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa bai da wani shiri na ganawa da shugaban kasar Amurka a taron MDD na shekara shekara karo na 73.
-
Iran Ta Shigar Da Karar Tashar Talabijin Ta "Iran International " A Gaban Hukumar OFCOM.
Sep 25, 2018 06:43Ofishin jakadancin kasar Iran da ke birnin London na kasar Britania ya shigar da korafi kan tashar talabijin ta "Iran International" wacce take watsa shirye shiryenta a birnin Londan a gaban hukumar kafafen watsa labarai na kasar Britani wato OFCOM.
-
Jagora: Za A Yi Hukunci Mai Tsanani A Kan Wadanda Suke Da Hannu A Harin Ahwaz
Sep 24, 2018 17:39Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya kara jaddada cewa, wadanda suke da hannu wajen kai harin ta'addanci a garin Ahwaz za su funkanci hukuncin da ya dace da su.
-
Jagora Ya bukaci A Binciko Wadanda Suka Kai Harin Ta'addanci Na Ahwaz.
Sep 24, 2018 06:36Harin ta'addancin da ya yi sanadiya shahadar mutane 29 a garin Ahwaz ya sake fito da fuskokin makiyan jamhoriyar musulinci ta Iran a fili.
-
Rouhani: Iran A Shirye Take Ta Tinkari Amurka Da 'Yan Amshin Shatanta
Sep 23, 2018 17:44Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Amurka tare da daukin wasu kananan kasashe 'yan amshin shatanta suna kokari ne wajen haifar da yanayin rashin tsaro a Iran, to amma Jamhuriyar Musulunci a shirye take ta tinkare su.
-
Dakarun Kare Juyi Da Ma'aikatar Tsaron Cikin Gidan Iran Sun Sha Alwashin Daukar Fansar Harin Ahwaz
Sep 23, 2018 17:43Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) da Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran sun sha alwashin daukar fansa a kan 'yan ta'addan da suka kai harin garin Ahwaz da yayi sanadiyyar mutuwa da kuma raunana wani adadi na al'ummar kasar ta Iran.