-
Shugaban Kasar Iran Ya Kama Hanyar New York Don Halartar Taron MDD
Sep 23, 2018 11:48Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya kama hanyar birnin NewYork na kasar Amurka don halarttar taron shekara shekara na majalisar dinkin duniya karo na 73.
-
Harin Ta'addancin Da Aka Kai Garin Ahwaz Da Ke Lardin Khuzestan Na Kasar Iran
Sep 23, 2018 05:16Harin da wani gungun 'yan ta'adda suka kai kan jami'an tsaron Iran da al'ummar garin Ahwaz da ke lardin Khuzestan a shiyar kudu maso yammacin kasar Iran ya lashe rayukan mutane 29 tare da jikkata wasu 57 na daban.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Allawadai Da Harin Ahwaz A Iran
Sep 22, 2018 17:17Kasashen na duniya na ci gaba da aikewa da sakon ta'aziya ga al'ummar Iran, bayan harin ta'addancin da ya yi sanadin shahadar mutane akalla 29 a garin Ahwaz dake Kudu maso yammacin Iran a yau Asabar.
-
Iran : Jagora Ya bukaci A Binciko Wadanda Suka Shirya Harin Ahwaz
Sep 22, 2018 16:47Bayan harin ta'addancin da aka kai a garin Ahwaz yau Asabar, Jagoran juyin juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya mika sakon ta'aziyarsa ga iyalan shahidan da lamarin ya rusa dasu.
-
Iran Za Ta Maida Martani Mai Tsanani Bayan Harin Ta'addancin Ahwaz
Sep 22, 2018 15:49Shugaban Kasar Iran, Hassan Ruhani, ya bayyana cewa Jamhuriya Musulinci ta Iran za ta maida martani mai tsanani bayan harin ta'addancin da aka kai kan faretin sojoji yau Asabar a garin Ahwaz dake yankin Khouzistan a kudu maso yammacin kasar.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Da Dama A Garin Ahwaz Na Kasar Iran
Sep 22, 2018 11:55Wasu gungun 'yan ta'adda sun bude wuta kan jami'an tsaron Iran da fararen hula da suke gudanar da bikin makon tsaron kasa a garin Ahwaz da ke shiyar kudu maso yammacin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Dr Larijani: Dogaro Da Kai Ne Kawai Zai Kai Ga Bunkasa Ci gaba Rundunar Tsaron Kasar Iran
Sep 22, 2018 11:50Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Yakin shekaru takwas da kasar Iraki ta kallafawa Iran ya fayyace cewa dogaro da kai shi ne kawai zai kai ga bunkasa ci gaban rundunar tsaron Iran.
-
A cikin Watanni 6 Iran Ta Sayar Da Habar Da Ba Ta Man fetur Ba Ta Dala Biliyan 19
Sep 22, 2018 06:33Shugaban babban Bankin Jamhuriyar musulunci ta IRan ne ya bayyana cewa a cikin watanni shida na farkon wannan shekara ta hijira shamshiyya Iran ta fitar da hajar da kudinta ya haura dala biliyan 19
-
An Fara Bikin Makon Tsaron Kasar A Iran
Sep 22, 2018 06:26A yau Asabar ne 22 ga watan Satumba ake tunawa da yakin da Iraki ta kallafawa Iran, wanda ake kira da makon tsaron kasa mai tsarki
-
Qassemi: Iran Ba Ta Da Bukatar Wata Ganawa Da Trump
Sep 21, 2018 17:59Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya karyata rahotannin da ke cewa Iran ta bukaci ganawa da Trump.