-
Babban Kwamandan Sojojin Iran: Al'ummar Kasar Ta Tilastawa Amurka Ja Baya
Sep 09, 2018 19:08Babban kwamandan Sojojin kasar Iran ya tabbatar da cewa juriyar da jamhoriyar musulinci da al'ummar kasar Iran suka yi a gaban Amurka ya tabbatar da cewa idan al'umma ba ta ji tsoron masu takama da karfi ba, ta kuma yi dogaro da karfinta, za ta tilastawa masu ji da karfin Duniya ja da baya
-
Ministan Tsaron Iran: Amurka Tana Amfani Da 'Yan Ta'adda Don Cimma Muradinta
Sep 09, 2018 07:30Ministan tsaron kasar Iran, Birgediya Janar Amir Hatami, ya bayyana cewar Amurka tana amfani da duk wata dama da take da ita ciki kuwa har da amfani da kungiyoyin 'yan ta'adda don cimma manufa da muradinta ba tare da la'akari da muradin sauran kasashen duniya ba.
-
An Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Ta'adda Uku A Yammacin Kasar Iran
Sep 09, 2018 07:30An zartar da hukuncin kisan da wata kotu ta yanke wa wasu 'yan ta'adda guda uku sakamakon wani harin ta'addanci da suka kai yammacin kasar da yayi sanadiyyar shahadar wani adadi na mutanen gari.
-
Mahukunta A Kasar Iran Sun Zartar Da Hukuncin Kisa Kan 'Yan Ta'adda Uku A Shiyar Yammacin Kasar
Sep 08, 2018 18:55Mahukuntan kasar Iran sun zartar da hukuncin kisa kan wasu 'yan ta'adda uku da aka tabbatar da laifinsu na kunna wutan rikici da aiwatar da ayyukan ta'addanci da suka lashe rayukan mutane hudu a shiyar yammacin kasar.
-
Rouhani: Iran Ba Ta Kiyayya Da Wata Kasa Face Amurka, "Isra'ila" Da 'Yan Amshin Shatansu
Sep 08, 2018 10:28Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar a halin yanzu Iran ba ta kiyayya da wata kasa in ban da Amurka, haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan amshin shatansu, don haka sai ya ce: Al'ummar Iran ta hanyar hadin kai da aiki tare za su yi nasara kan makiyansu.
-
Iran Ta yi Allawadai da Kona Karamin Ofishin Jakadancinta A Basra Na Kasar Iraqi
Sep 08, 2018 06:47Gwamnatin kasar Iran ta yi Allawadai da kona karamin ofishin jakadancinta da ke birnin Basra na kudancin kasar Iraqi
-
Iran: Jagora Ya Gana Da Shugabannin Rasha Da Turkiya A Yau
Sep 07, 2018 18:10Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gana da shugabannin kasashen Rasha da kuma Turkiya a yau.
-
Tehran: An Kammala Zaman Taron Shugabannin Kasashen Rasha, Turkiya Da Iran
Sep 07, 2018 18:07An kammala zaman taron shugabannin kasashen Rasha, Iran da kuma Turkiya, wanda aka gudanar yau Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran a kan batun rikcin kasar Syria, da kuma ci gaba da nemo hanyoyin warware rikicin.
-
Shugaban Rasha Ya Iso Birnin Tehran
Sep 07, 2018 12:13Shugaban kasar Rasha Viladimin Putin ya iso birnin tehran domin halartar taro kan birnin Idlib na kasar Siriya
-
A Yau Juma'a Za A Yi Taro Tsakanin Shugabannin Kasashen Iran, Trukiya Da Rasha A Tehran
Sep 07, 2018 05:44Wani jami'i a ma'aikatar harkokin wajen Iran Sadiq Husain Jabiri Ansari ya ce; Tuni an kammala tsara bayanin bayan taron na bangarori uku a Tehran