-
Jagora: Tattaunawa Da Amurka Ba Ta Da Amfani
Jul 22, 2018 06:20Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana cewa tattaunawa da Amurka ba ta da wani amfani, amma ana iya ci gaba da tattaunawa da kasashen turai.
-
An Bayyana Iran A Matsayin Mai Tabbatar Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jul 21, 2018 19:05Shugaban Kwamitin siyasar waje na majalisar kasar Austria Andreas Schieder ne ya bayyana haka a yayin da yake ganawa da takwaransa na Iran Hishmatullahi Fallahat Fishe.
-
Limamin Juma'a:Ya Bukaci Gwamnati Tayi Hukunci Mai Tsanani Ga Masu Fasadi.
Jul 20, 2018 18:22Limamin da ya jagoranci sallar juma'a na birnin Tehran ya bukaci gwamnati da ta dauki kwararen mataki na fada da masu fasadi.
-
Jami'an Tsaron Iran Biyu Sun Yi Shahada A Yankin Kudu Maso Gabashin Kasar
Jul 19, 2018 19:07Majiyar tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kan iyakar kasar guda biyu sun yi shahada a yankin Korin da ke garin Zahedan a shiyar kudu maso gabashin kasar.
-
An Gudanar Da Bikin Cikar Shekaru 100 Da Haihuwar Nelson Mandela A Nan Tehran
Jul 18, 2018 18:14A wannan laraba ce aka gudanar da bikin Cikar shekaru 100 da haihuwar Nelson Mandela jagoran yaki da wariyar launin fata na Afirka a nan birnin tehran.
-
Iran Tana Goyon Bayan Kiran Tsagaita Wutar Yaki A Kasar Yemen
Jul 18, 2018 06:59Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya ce; Kasar tana goyon bayan kiran da wasu fitattaun masana musulmi su ka yi na a kawo karshen yakin kasar Yemen
-
Amurka Ta Kara Jaddada Anniyarta Ta Dorawa Iran Takunkuman Tattalin Arziki Mafi Muni A Tarihi
Jul 17, 2018 11:57Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana anniyarsa ta dorawa JMI takunkuman tattalin arzikim mafi tsanani a tarihi.
-
Mahajjatan Hajjin Bana A Nan JMI Zasu Fara Tafiya Kasa Mai Tsarki Daga Gobe Laraba
Jul 17, 2018 11:56Shugaban hukumar hajji da ziyara a nan Iran ya bada sanarwan cewa a gobe Larabe ne tawaga ta farko na mahajjata daga kasar Iran zasu isa birnin Madina don fara ayyukan ibada na hajji da umra da kuma ziyara.
-
Jagora Ya Fayyace Cewa: Gwamnatin Iran Zata Iya Rusa Duk Wani Makircin Amurka
Jul 15, 2018 19:25Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin Iran zata iya shawo kan dukkanin matsalolin da suke tunkarar kasar tare da rusa makirce-makircen da Amurka take kitsawa kan kasar ta Iran.
-
Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci Sun Kashe Yan Ta'adda Uku A Kan Iyakar Kasar Da Kasar Iraqi
Jul 15, 2018 07:36Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun kashe yan ta'adda ukku a kan iyakar kasar da kasar Iraki sun kuma gano makamai da dama a wajensu.