-
Fadada Ayyukan Kiwon Lafiya Tsakanin Iran Da Senegal
Jul 13, 2018 18:22Jakadan Iran a birnin Dakar na kasar Senegal ya bayyana cewa, kasashen biyu suna aiki wajen kara bunkasa ayyukan hadin gwiwa a bangaren kiwon lafiya da kuma magunguna.
-
Amurka Zata Dora Takunkumi A Kan Kasashe Masu Sayen Danyen Mai Daga Iran
Jul 13, 2018 06:32Ministan kudi na kasar Amurka ya kara jadda cewa duk wata kasar da ta sayi danyen man fetur daga kasar Iran za'a dora mata takunkuman tattalin arziki.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Damuwar Da NATO Ta Nuna Kan Shirinta Na Makamai Masu Linzami
Jul 13, 2018 06:30Gwamnatin kasar Iran ta yi watsi da damuwar da shuwagabannin kasashe a kungiyar tsaro ta NATO suka nuna dangane da shirin tsaron kasar a taronsu na ranar Laraban da ta gabata a birnin Brussels na kasar Belgium
-
Wilayati Ya Gana Da Shugaban Rasha
Jul 12, 2018 11:47Mai bawa jagoran juyin musulinci shawara kan harakokin siyasar kasa da kasa ya gana da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin a yau Alhamis.
-
Iran Da Pakistan Sun Cimma yarjejeniyar Bin Tsarin Harajin Kaya Ta Yanar Gizo
Jul 11, 2018 15:56An fara aiwatar da yarjejeniyar da Iran da Pakistan suka rattaba wa hannu a kwanakin baya, ta yin aiki da hanyoyi na yanar gizo a kan batun fito a kan iyakokin kasashen biyu, da kuma sauran tsare-tsare da suka danganci harajin kayayyaki.
-
Tehran Ta Yi Tir Da Kalaman Pompeo Kan Ofisoshin Jakadancinta
Jul 11, 2018 15:53Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi tir da allawadai da kalaman sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya furta kan ofisohin jakadancinta, wanda ya zarga da hannu a shirya ayyyukan ta'addanci.
-
Iran: Gwamnatin Bahrain Ce Ke Da Alhakin Tabarbarewar Lafiyar Ayatollah Isa Qasim
Jul 10, 2018 08:09Wakilin shugaban majalisar dokokin kasar Iran kan lamuran kasa da kasa ya ce sarakunan kasar Bahrain ne suka jawo tabarbarewar lafiyar Ayatollah Isa Qasim babban malamin iddini kuma shugaban masu gwagwarmaya da neman hakkin mutanen kasar.
-
Jamus Na Duba Yiyuwar Bawa Iran Yuro Miliyon 300 Da Ta Bukata Daga Cikin Asusunta Da Ke Kasar
Jul 10, 2018 08:08Jami'an gwamnatin kasar Jamus sun bayyana cewa gwamnatin kasar tana binciken yiyuwan mikawa kasar Iran kudadenta Yuru miliyon 300 don amfani da su a cikin gida.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Korar Jami'an Diblomasiyyar Kasar Daga Netherlands
Jul 08, 2018 06:29Gwamnatin kasar Iran ta yi allawadai da korar jami'an diclomasiyyar kasar guda biyu daga kasar Nertherlands
-
Iran Da Rasha Sun Rattaba Hannu Kan Sabbin Yarjeniyoyi Na Tattalin Arziki
Jul 06, 2018 17:32Kasashen Iran da Rasha sun rattaba hannu kan wasu sabbin yarjeniyoyi na kara bunkasa harkokin tattalin arzikia tsakaninsu, musamman a bangaren hada-hadar kudade da kuma harkokin banki.