-
Iraki: Harin Ta'addanci Ya Ci Rayukan Mutane 25
Jan 15, 2018 08:20Tashar talabijin din Iraki ta bada labarin cewa; A kalla mutane 25 ne suka mutu sanadiyyar harin kunar bakin waje biyu da aka kai a birnin Bagadaza
-
Lebanon: Bom Ya Tashi Da Motar Wani Jami'an Kungiyar Hammas A Garin Seida
Jan 14, 2018 08:22Tashar telbijin din al-Manar ta ce dazun nan ne bom din ya tashi a cikin motar jami'in na Hamas, Muhammad Hamdan.
-
UNICEF: Saudiyya Ta Kashe Yara Dubu Biyar A Kasar Yemen
Jan 14, 2018 08:19Asusun kananan yara na MDD ta bakinsa shugabansa na arewacin Afirka ya ce;Kawo ya zuwa yanzu kananan yara 5000 Saudiyya ta kashe a cikin kasar Yemen
-
An Kori Ma'aikata 'Yan Kasashen Waje Sama Da Rabin Miliyan A Saudiya
Jan 14, 2018 02:58Rashin aikin yi da tsadar rayuwa ya tilastawa gwamnatin Saudiyya korar ma'aika 'yan kasashen waje sama da rabin miliyan daga cikin kasar a shekarar 2017.
-
Mufitin Kudus: Shugaban Kasar Amurka Bai Isa Ya Sauya Matsayar Birnin Kudus Ba
Jan 13, 2018 08:46Sheikh Muhammmad Hussain ya kuma bayyana abinda shugaban kasar Amurkan ya yi na bai wa yan sahayoniya birnin kudus, da cewa zalunci ne.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda Fiye Da 70 A Yankin Arewa Maso Yammacin Kasar
Jan 13, 2018 03:02A wani samame da sojojin gwamnatin Siriya suka kai kauyen Adshan da ke lardin Idlib a shiyar arewa maso yammacin kasar sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda fiye da 70.
-
Majalisar Dinkin Duniya: Gina Sabbin Gidaje A Yankin Yamma Da Kogin Jordan Baya Bisa Ka'ida
Jan 12, 2018 03:05Jami'a mai kula da harkokon Zaman Lafiya a gabas ta tsakiya na majalisar dinkin duniya ya bayyana cewa kudurin Haramtacciyar kasar Iraela na gina gidajen zama fiye da dubu a yankin yamma da kogin Jordan ya sabawa dokokin kasa da kasa.
-
An Sami Karuwar Masu Yawon Bude Ido A Kasar Syria A 2017
Jan 11, 2018 07:44Ma'aikatar yawon bude-ido ta kasar Syria ta sanar da cewa fiye da mutane miliyan daya suka ziyarci kasar a 2017
-
Sojojin Siriya Sun Kwato Filin Jirgin Saman Abul Zuhur Da Ke Idlib
Jan 11, 2018 02:17Rahotanni daga kasar Siirya sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar kwato filin jirgin saman soji na Abul Zuhr da ke garin Idlib daga hannun kungiyar ta'addancin nan ta Jabhatun Nusra.
-
An Hallaka Sojojin Hayar Saudiya 4 A Ma'arib Na Yemen
Jan 10, 2018 02:56Majiyar tsaron kasar Yemen ta sanar da hallaka sojoji 4 na bangaren tsohon Shugaban kasar da ya yi murabus Abdu Rabahu Mansoor Hadi a jihar Ma'arib