-
Sojojin Iraki Sun Kashe 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Fiye Da 40 A Lardin Karkuk Na Kasar
Jan 05, 2018 03:12A ci gaba da samame da sojojin gwamnatin Iraki da dakarun sa- kai na kasar ke gudanarwa a lardin Karkuk na kasar da nufin tsarkake shi daga samuwar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish, sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda fiye da 40.
-
Sayyid Nasrallah: Trump, "Isra'ila" Da Saudiyya Za Su Ji Kunya Kan Fatan Da Suke Da Shi Kan Rikicin Iran
Jan 04, 2018 02:17Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar shugaban Amurka Donald Trump da kawayensa, na daga haramtacciyar kasar Isra'ila da Saudiyya za su ji kunya dangane da fatan da suke da shi kan rikicin baya-bayan nan da ya faru a Iran, kamar yadda kuma ya sake jaddada cewa matakin da Trump din ya dauka kan Kudus zai zamanto wani mafari da kawo karshen 'Isra'ila'.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Garin Ramallah Da Ke Gabar Yammacin Kogin Jordan
Jan 03, 2018 15:56Wani matashin bapalasdine ya yi shahada bayan fama da raunuka da ya yi sakamakon harin wuce gona da iri da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai yankin gabar yammacin Jordan na Palasdinu.
-
Yemen: An Hallaka Sojojin Saudiyya 13 A Gundumar Asir
Jan 03, 2018 06:15Tahsar talabijin din 'al-Masirah' ta kasar Yemen ta ce; an kashe sojojin Saudiyya ne a cikin gundumar Asir da ke kasar Saudiyyar
-
Isra'ila Za Ta Bar Wani Bangaren Birnin Qudus Idan An Shiga Sulhuntawa Da Palasdinawa
Jan 02, 2018 08:17Yawan yan majalisar dokokin HKI Knesset wadanda suka amince a bada wani bangare na birnin Qudus ga Palasdinawa a tattaunawan sulhu nan gaba ya karu daga 61 zuwa 80 daga cikin yan majalisa 120.
-
Hamshakin Mai Kudin Nan Na Saudiya Talal Bn Abdul-Azez Ya Shiga Yajin Cin Abinci
Jan 02, 2018 02:59Rahotani daga Saudiyya na cewa Hamshakin mai kudin nan kuma dan gidan saurautar kasar Talal bn Abdul-Azez ya shiga yajin abinci.
-
Masar: An Tsananta Matakan Tsaro A Kusa Da Maja'miu
Jan 01, 2018 15:29Sojojin kasar Masar ne suka sanar da daukar matakan tsaron a kusa da majami'ai bayan harin da aka kai.
-
Syria: Sojojin Sun Bude Kai Hare-hare Akan Rundunar "Jaishul-Islam"
Jan 01, 2018 15:25Sojojin Syria sun fara kai harin ne a yankunan Huzrama da Zuraify da suke gabacin da birnin Damashka, da mayakan "JaishulIslam' suke da sansani
-
Mutanen Tunisia Suna Son A Dauki Maida Hulda Da HKI A Matsayin Laifi
Jan 01, 2018 08:17Mutane da kuma kungiyoyi da jam'iyyun siyasa da dama a kasar Tunisia suna kokarin ganin an dauki duk wata maida hulda da HKI ya zama laifi ne a kasar.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Yin Luguden Wuta Kan Yankunan Kasar Yamen
Jan 01, 2018 03:14Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suna ci gaba da yin luguden wuta kan yankunan kasar Yamen, inda suke kashe mutane tare da rusa musu muhalli.