-
Saudiyya Ta Kashe Fararen Hula 30 A Lardin Hudaidah Na Kasar Yemen
Dec 31, 2017 08:23A hare-haren da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kaddamar a yammacin jiya a kan lardin Hudaidah na kasar Yemen, fararen hula talatin ne suka rasa rayukansu, wasu da dama kuma suka jikkata.
-
Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kashe Wani Matashin Bapalasdine
Dec 30, 2017 08:43Wani matashin bapalasdine da ya samu raunuka sakamakon jikkata shi da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi ta hanyar harbinsa da bindiga, a safiyar yau Asabar ya yi shahada.
-
Yemen: Saudiyya Za Ta Fuskanci Mayar Da Martani Akan Laifukan Yakin Da Take Tafkawa
Dec 30, 2017 06:56Kakakin gwamnatin ceton kasar ta Yemen Ahmad Hamid ya fadi cewa; Mumunan hare-haren da Saudiyyar take kai wa a kasar ta Yemen ba zai ci gaba da zama ba tare da mayar da martani ba.
-
Sergey Lavrof Ya Ce Dole Ne Sojojin Amurka Su Fice Daga Kasar Siriya
Dec 29, 2017 06:52Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Dole ne sojojin Amurka su fice daga cikin Siriya bayan kawo karshen kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar.
-
Ministan Yakin Gwamnatin H.K.Isra'ila Ya Bukaci Fara Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Palasdinawa
Dec 29, 2017 06:51Ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bukaci samar da ayar doka da zata bada damar zartar da hukuncin kisa kan Palasdinawa da suke bore kan rashin amincewa da mamaye yankunansu.
-
Syria Ta Bayyana Jin Dadin Dawowar Sufuri A Tsakaninta Da Kasar Iraki
Dec 28, 2017 15:37Ministan sufuri na kasar Syria Ali Hammud ya bayyana jin dadinsa akan dawowar jirga-jirgar jirage da kuma manyan motoci a tsakanin kasarsa da Iraki.
-
Yemen: Sojoji Sun Kwace Garin al-Khoja Da ke Gundumar Hudaidah.
Dec 28, 2017 15:33Sojojin kasar Yemen da kuma dakarun sa kai na Ansarullah, sun sanar da kwace garin ne a yau alhamis.
-
Masar: Sojoji Sun Kashe Wani Kwamadan Kungiyar 'Yan Ta'adda
Dec 28, 2017 15:31Majiyar tsaron Masar ta ce an kashe jagoran kungiyar 'yan ta'adda mai matukar hatsari a yankin Sina
-
Shugaban Turkiyya Ya Ce: Al'ummar Musulmi Ba Zasu Taba Yin Sakaci Kan Birnin Qudus Ba
Dec 28, 2017 08:18Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa; Birnin Qudus mallakin al'ummar musulmi ne, kuma ba zasu taba yin sakaci kan ci gaba da kare birnin ba.
-
Shugaban Turkiyya Ya Ce: Al'ummar Musulmi Ba Zasu Taba Yin Sakaci Kan Birnin Qudus Ba
Dec 28, 2017 08:16Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa; Birnin Qudus mallakin al'ummar musulmi ne, kuma ba zasu taba yin sakaci kan ci gaba da kare birnin ba.