-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kashe Fararen Hula A Kasar Yamen
Dec 28, 2017 08:16Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai hari kan wata mota tare da kashe mutanen da suke cikinta a yankin arewacin kasar.
-
Cibiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta Nuna Damuwa Kan Makomar Matasan Bahrain 5 Da Jami'an Tsaron kasar Suka Kama
Dec 28, 2017 03:24Cibiyar kare Dimukradiya da kuma hakkin bil'adama a yankin gabas ta tsakiya ta fidda wani rahoto wanda yake nuna damuwar kungiyar kan makomar matasa yan kasar Bahrain 5 wadanda jami'an tsaron kasar suka kama a birnin Manama.
-
CacarBaki Tsakanin Sudan Da Masar Na Kara Tsananta
Dec 28, 2017 03:23Bayan ziyarar kwanaki uku da shugaban kasar Turkiya ya kai kasar Sudan ya kuma gana da shugaban kasar a Sudan Umar Hassan Al-Bashir jaridun kasar masar sun yi ca a kan wannan ziyarar sun kuma soki kasar Sudan kan mikawa kasar Turkiya tsibirin Swakan dake cikin tekun Maliya.
-
Mayakan Kungiyar Daesh Kimanin 300 Ne Suke Boye A Kasar Turkiya
Dec 28, 2017 03:23Kasar Britania ta bayyana damuwarta da dawowan yan ta'adda mambobi a kungiyar Daesh wadanda a halin yanzu suke boye a kasar Turkiya.
-
Macron Ya Bukaci Saudiya Da Ta Kawo Karshen Killace Kasar Yemen
Dec 27, 2017 14:45Shugaban Kasar Faransa ya bukaci Sarkin Saudiya da ya kawo karshen killacewar da yake yi wa kasar Yemen.
-
Gwamnatin Kasar Tunisia Tana Goyon Bayan Al-ummar Palasdinu
Dec 26, 2017 15:47Ministan harkokin wajen kasar Tunisia ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa ba za ta taba rabuwa da al-ummar Palasdinu ba.
-
Mutanen Kimani 100 Ne Saudia Ta Kashe Ko Ta Raunata A Harin Da Ta Kai Garin Ta'iz Na Kasar Yemen A Yau
Dec 26, 2017 15:43Yawan mutanen da jiragen yakin Saudia suka kashe ko suka jiwa rauni a yau latata a wani harin da suka kai kan wata kasuwa a yankin Ta'iz ya kai 100.
-
Jami'an Tsaron HKI Sun Jikata Palasdinwa 4 A Yankin Yamma Da Kogin Jordan
Dec 26, 2017 15:37Palasdinawa 4 ne jami'an tsaron HKI suka jiwa rauni a fafatawarsu da Palasdinawa a yankin Yamma da Kogin Jordn a yau Talata.
-
Masar: Sojoji Sun Kai Farmaki Akan 'Yan Ta'adda
Dec 26, 2017 04:16A jiya litinin ne sojojin kasar ta Masar suka sanar da kai hari akan maboyar 'yan ta'adda a arewacin kasar tare da kashe 10 daga cikinsu.
-
Yemen: An Kashe 'Yan Koren Saudiyya 25 A Gabacin San'aa
Dec 26, 2017 03:59Majiyar sojan kasar ta Yemen ce ta sanar da kai harin akan 'yan koren saudiyya a yankin Nahum da ke gabacin babban birnin kasar Sanaa