-
Bahrain: An Yi Tah Mu Gama A Tsakanin 'Yan Sanda Da Masu Zanga-zanga
Dec 26, 2017 03:55Masu Zanga-zanga akan kin amincewa da hukuncin wata kotu a kasar na yanke hukuncin kisa ga matasa 6 ne suka yi taho mu gaba da jami'an tsaron kasar
-
Hukumar Palasdinawa Ta Yi Allah Wadai Da Ci Gaba Da Mamaye Yankunan Al'ummarta
Dec 25, 2017 03:06Ma'aikatar harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ta yi tofin Allah tsine kan ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi.
-
Sudan Ta Kudu: Musayar Zargin Keta Tsagaita Wutar Yaki Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Tawaye
Dec 24, 2017 15:22Shugaban kungiyar 'yan tawaye Reikh Machar ya ne ya zargi sojojin gwamnatin da keta yarjejeniyar a garin Bieh Payam.
-
Palasdinu: Wani Matashi Guda Ya Yi Shahada A Gabacin Yankin Gaza
Dec 24, 2017 15:21Ma'aikata kiwon lafiya ta Palasdinu ta sanar da shahadar Muhammad Sami Dahduh sanadiyyar harbin da 'yan sahayoniya suka yi masa
-
Ministan Harkokin Wajen Palasdinu Ya Bayyana Cewa Gwamnatin Amurka Ta Sha Kashi A MDD
Dec 23, 2017 14:51Ministan harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ya bayyana cewa: Al'ummar Palasdinu sun samu gagarumar nasara a kan bakar siyasar Amurka a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya.
-
Dakarun Yemen Sun Kashe Da Raunana Sama Da Sojojin Sa Kan Saudiyya 40
Dec 23, 2017 01:53Dakarun kasar Yemen da na kungiyar Ansarullah sun sami nasarar hallaka da kuma raunana kimanin sojojin sa kai na Saudiyya da kawayenta guda 40 a lardunan Ma'ariv, Ta'iz da Al-Jauf na kasar Yemen.
-
Babban Zauren MDD Ya Yi Watsi Da Matsayin Amurka Kan Qudus
Dec 22, 2017 03:39A kada kuri'ar aka yi a babbann zauren MDD a jiya Alhamis kasashen duniya 128 suka yi watsi da matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka kan birnin Qudus.
-
Isma'ila Haniyyah: Gaskiya Ta Yi Halinta A Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya
Dec 22, 2017 03:06Shugaban Kungiyar Hamas Isma'il Haniyyah ya bayyana haka ne jim kadan bayan da yawancin kasashen duniya suka nuna kin amincewarsu da duk wani sauyi akan birnin Kudus.
-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 11
Dec 22, 2017 03:04A jiya alhamis ne dai jiragen yakin Saudiyyar suka kai hare-hare a babban birnin kasar San'aa da kuma yankin Sa'adah da ke arewacin kasar.
-
Yemen : Adadin Masu Cutar Kwalera Ya Kai Milyan Guda
Dec 21, 2017 07:30Kungiyar agaji ta kasa da kasa (Red Cross) ta ce adadin mutanen da ke fama da cutar amai da gudawa cewa da kwalera a Yemen ya kai miliyan guda.