-
Sabon Zagayen Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Astana
Dec 21, 2017 06:15Yau Alhamis ake sake komawa wani sabon zagayen tattaunawa a birnin Astana na Kazakhstan kan rikicin kasar Siriya tsakanin wakilan 'yan adawa da na gwamnatin kasar.
-
Faisal Miqdad Ya Ce: Amurka Ta Sake Samar Da Wata Kungiyar Ta'addanci A Cikin Kasar Siriya
Dec 21, 2017 02:22Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Siriya ya sanar da cewa: Gwamnatin Amurka ta sake samar da wata sabuwar kungiyar ta'addanci da zata maye gurbin kungiyar ta'addanci ta Da'ish a cikin kasar Siriya.
-
Masar: Mutane Da Dama Sun Mutu A Fada Tsakanin Sojoji Da 'Yan Ta'adda.
Dec 20, 2017 15:43Majiyar tsaron kasar Masar ta ce mutane 7 ne suka mutu a fadan da aka yi tsakanin sojojin kasar da kuma 'yan ta'adda a yankin al-Arish.
-
Hamas Ta Maida Martani Akan Gina Sabon Wurin Bauta Na Yahudawa A Karkashin Masallacin Kudus
Dec 20, 2017 15:40Kungiyar gwgawarmayar ta Hamas ta bayyana gina wurin bautar da yahudawan sahayoniya suka yi a karkashin masallacin na Kudus da cewa babban laifi ne akan palasdinu da wurarensu masu tsarki.
-
Tsohon Jami'in Tarayyar Turai Ya Bukaci A Amince Da Palasdinu A Matsayin Kasa.
Dec 20, 2017 15:35Javier Solana wanda tsohon babban jami'in harkokin wajen tarayyar turai ne, ya yi suka da kakkausar murya akan matsayar shugaban kasar Amurka dangane da birnin Kudus
-
Jordan : Sarki Abdallah Ya Gana Da Fafaroma Kan Kudus
Dec 20, 2017 07:48Sarki Abdallah II na kasar Jordan ya gana da Fafaroma Francis inda suka tatattauna kan matsayin Birnin Kudus da kuma matakin da Amurka ta dauka na ayyanasa a matsayin babban birnin yahudawa sahayoniya 'yan mamaya.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Maida Martani Kan Hana Kudurin Goyon Bayan Palasdinu Wucewa A MDD
Dec 20, 2017 02:53Kungiyar kasashen Larabawa ta yi Allah wadai da hawan kujeran na ki ko kuma Hakkin Veto a kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya a ranar litinin don hana kudurin kare birnin Qudus wanda kungiyar ta gabatar.
-
Birnin Kudus Na Musulmi Ne Har Abada 3
Dec 20, 2017 01:22To har yau dai muna duake da wata fuska ne akan batun Kudus na Palasdinu.
-
Birnin Kudus Na Musulmi Ne Har Abada.
Dec 20, 2017 01:17To a yau za mu kawo mu ku batun da ya mamaye kafafen watsa labaru ne a cikin kwanakin nan. Wato batun birnin Kudus, da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bai wa haramtacciyar Kasar Isra'ila don ya zam ababban birninta.
-
Kungiyar Ansarullah Ta Yemen Ta Sake Kai Wa Saudiyya Hari Da Makami Mai Linzami
Dec 19, 2017 15:29Dakarun Kungiyar Ansarullah Ta kasar Yemen sun sanar da cewa za su yi ruwan makamai masu linzami a kan masarautar saudiya