-
Palasdinu: An Kai Hari Da Makaman Roka A Matsugunan 'Yan Share Wuri Zauna
Dec 18, 2017 03:16kafafen watsa labarun haramtacciyar kasar Isra'ila sun ce makamin da aka harba shi daga Gaza, ya fada akan matsugunin 'yan share wuri zauna na Nativ Ha'atesrah.
-
Birtaniya Ta Bukaci Saudiyya Ta Kawo Karshen Killace Kasar Yemen
Dec 18, 2017 03:09Jaridar Daily Telegram ta ambato ministan raya kasashe na Birtaniya Penny Mvrdant tana cewa; Babu wani dalili da Saudiyyar take da shi na hana shigar da kayan agaji zuwa cikin kasar ta Yemen.
-
Masar: Ziyarar Mike Pence Zuwa Kawo Wa Gabas Ta Tsakiya Yi Wa Palasdinawa Gwalo Ne.
Dec 18, 2017 03:08Jam'iyyun siyasar kasar Masar ne suka bayyana haka a wani bayani da suka fitar dangane da ziyarar da Mike Pence ke shirin kawo wa gabas ta tskiya
-
Sojojin Yamen Da Dakarun Sa- Kai Na Kasar Sun Kai Hari Kan Sojojin Hayar Saudiyya
Dec 17, 2017 14:21Sojojin Yamen da hadin gwiwar dakarun sa-kai na kasar sun kaddamar da wasu jerin hare-haren daukan fansa kan sansanonin sojin hayar masarautar Saudiyya da suke shiyar kudancin kasar ta Saudiyya.
-
Pakistan : Harin Kunar Bakin Wake Ya kashe Mutum 5 A Coci
Dec 17, 2017 07:41Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane a kalla biyar ne suka gamu da ajalinsu a wani harin kunar bakin wake a wani coci dake kudu maso yammacin kasar.
-
Palasdinu : Mutum 10 Suka Yi Shahada, Bayan Matakin Trump Kan Qudus
Dec 17, 2017 07:41Hukumomin kiwon lafiya a Palasdinu sun sanar da cewa, mutane a kalla goma ne suka yi shahada, kana wasu kimanin 2,000 suka ji raunuka a ci gaba da zanga-zangar tir da matakin shugaba Trump na Amurka kan Qudus.
-
Syria: Amurka Tana Kafa Sabuwar Rundunar Mayaka
Dec 16, 2017 15:41Cibiyar kasar Rasha mai kula sulhu na kasar Syria ta sanar da cewa Amurkan tana kafa sabuwar rundunar soja a sansanin 'yan gudun hijira na Hasaka da ke arewa maso gabacin kasar.
-
Sheikh Nabil Kawuk: "Yan Sahayoniya Sun Fi Tsoron Yaran Palasdinuwa Akan Sarakunan Larabawa
Dec 16, 2017 15:39Sheikh Kawuk wanda dan majalisar kungiyar Hizbullah ne ya ce; Boren da yaran palasdinawa suke yi ya fi tsorata 'Yan sahayoniya akan sarakunan larabawa.
-
Yemen: An Kashe Yan Koren Saudiyya Da Dama A yankin Ta'iz
Dec 16, 2017 15:37Sojojin kasar ta Yemen da mayakan Ansarullah Sun kai hari akan yan koren Saudiyya a yankin Ta'iz da ke yammacin kasar tare da kashe da dama daga cikinsu.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Sun Kashe Mutane Fiye Da 50 A Kasar Yamen
Dec 16, 2017 08:28Mutane fiye da 50 ne suka rasa rayukansu a hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kai sassa daban daban na kasar Yamen a jiya Juma'a.