-
Al'ummar Masar Zasu Kai Karar Fira Ministan Kasar Kan Hana Zanga-Zangar Goyon Bayan Palasdinu
Dec 15, 2017 08:48Al'ummar Masar karkashin jagorancin 'yan adawar kasar zasu kai karar fira ministan kasar kotu domin kalubalantarsa kan hana al'ummar kasar gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar Palasdinu da birnin Qudus.
-
Sojojin Gwmnatin H.K.Isra'ila Sun Tsaurara Matakan Tsaro A Yankunan Palasdinawa
Dec 15, 2017 08:45Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun tsaurara matakan tsaro a yankunan Palasdinawa da suke mamaye da su a gabar yammacin kogin Jordan gami da mashigar Zirin Gaza.
-
Hamas : Babu Kasar Isra'ila Ballantana Ta Mallaki Qudus A Matsayin Babban Birni
Dec 14, 2017 15:53Shugaban kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da makami da HKI ya bayyana cewa babu kasar Isaraela ballantana ta maida birnin Qudus a matsayin babban birninta.
-
Sabbin Hare-Haren Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Akalla Mutum 12 A Kudancin Yemen
Dec 14, 2017 15:51Jiragen yakin kasar saudia sun kashe fararen hula akalla 12 a wanin harin da suka kai a yankin Ta'iz na kudancin kasar Yemen a yau Alhamis.
-
Kimanin Mutane 130 Ne Suka Rasu Ko Jikkata Sanadiyar Harin Jiragen Kawancen Saudiya A San'a.
Dec 13, 2017 14:43Jiragen yakin kawancen saudiya sun kai wani mumunan hari a babban ofishin 'yan sanda na San'a babban birnin Yemen, lamarin da yayi sanadiyar mutuwar mutane 39 daga cikin su har da fursunoni.
-
Malaman Jami'ar Azhar Ta Masar Sun Bukaci Karfafa Palasdinawa Domin Ci Gaba Da Bore
Dec 13, 2017 08:17Kwamitin manyan malaman jami'ar Azhar ta Masar ya bukaci tallafawa al'ummar Palasdinu da kudade domin samun damar ci gaba da gudanar da boren da suke yi na kare birnin Qudus.
-
Palasdinawa Biyu Sun Yi Shahada A Yankin Zirin Gaza Sakamakon Harin Sojojin H.K.Isra'ila
Dec 13, 2017 08:17Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan wasu matasa biyu a yankin Zirin Gaza na Palasdinu lamarin da ya yi sanadiyyar shahadarsu.
-
Taron Shugabannin Majalisun Kasashen Musulmi Kan Birnin Qudus A Kasar Morocco
Dec 13, 2017 02:18Kungiyar hadin kan majalisun kasashen larabawa ta sanar da cewa a gobe Alhamis za ta gudanar da wani taro na gaggawa a kasar Morocco don tattauna matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na sanar da birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Kungiyar Jihadul-Islami Ta Yi Kiran Da A Yi Zanga-zangar Mutane Miliyan 2 A Ranar Juma'a Mai Zuwa
Dec 12, 2017 15:32A yau ne kungiyar ta Jihadul-Islami ta fitar da sanarwar gayyatar dukkanin Paladinawa da su fito kwansu da kwarkwatarsu a ranar Juma'a mai zuwa, domin kare birnin Kudus da masallacinsa.
-
Palasdinu: Kungiyar Hamas Ta Amince Da Shawarar Hizbullah Akan Sabbin Dabarun Kalubalantar 'Yan Sahayoniya.
Dec 12, 2017 15:20Jami'in kungiyar Hamas, Isma'ila Ridhwan ne ya bayyana gamsuwarsu da shawarar Sayyid Hassan Nasrallah akan shata dubarun kalubalantar haramtacciyar Kasar Isra'ila.