-
Wasu Kasashen Larabawa Sun Fitar Da Daftarin Kuduri Kan Matakin Donald Trump Dangane Da Birnin Qudus
Dec 12, 2017 08:28Jakadun wasu kasashen Larabawa sun fitar da daftarin kuduri kan matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka dangane da birnin Qudus suna neman tsoma bakin kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya da babban zauren Majalisar.
-
Ana Ci Gaba Da Gumurzu Tsakanin Palasdinawa Da Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila
Dec 12, 2017 08:27Ana ci gaba da gumurzu mai tsanani tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan.
-
Qudus : Matakin Trump, Ayyana Karshen Isra'ila Ne _ Nasrallah
Dec 11, 2017 12:38Shugaban Kungiyar Hezbollah ta kasar Labanon, Sayyid Hassan Nasrallah, ya bayyana cewa matakin Trump na Amurka kan ayyana Qudus babban birnin yahudawan sahayoniya 'yan mamaya shelanta kawo karshen Isra'ila ne.
-
An Dage Haramcin Zuwa Kallon Sinima A Saudiyya
Dec 11, 2017 11:08Mahukuntan Saudiyya sun sanar da dage haramcin tsawan fiye da shekara talatin da suka wuce kan zuwa gidajen kallon sinima a fadin kasar.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Bukaci Sojojin Kasarsa Su Fara Janyewa Daga Kasar Siriya
Dec 11, 2017 08:21Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bukaci sojojin kasar su fara janyewa daga kasar Siriya zuwa gida.
-
Sama Da Palastinawa 150 Suka Jikkata A Hanun Jami'an Tsaron Isra'ila
Dec 11, 2017 02:46Jami'an tsaron Isra'ila sun jikkata Palastinawa sama da 150 a yankunan gabar yamma da kogin Jodan da birnin Qudus da Zirin Gaza.
-
Trump, Qudus Da Dokokin Kasa Da Kasa
Dec 10, 2017 23:43Bincike ya tabbatar da cewa matakin da Shugaban Amurka ya dauka na ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin HKI ya yi hanun riga da dokokin kasa da kasa.
-
Sojojin Yamen Sun Harba Makamai Masu Linzami Kan Sansanin Sojojin Hayar Saudiyya
Dec 10, 2017 15:33Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kungiyar Ansarullahi na kasar sun harba makamai masu linzami kan sansanin sojin hayar masarautar Saudiyya da ke lardin Shabwa a shiyar gabashin kasar ta Yamen.
-
Kasar Algeria Ta Ki Amincewa Amurka Shigo Da Sojojinta Kasar Don Kare Ofishin Jakadancinta A Kasar
Dec 10, 2017 08:21Gwamnatin kasar Algeria ta yi watsi da bukatar ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka na shigo da sojojinta cikin kasar don kare ofishin jakadancinta a kasar.
-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula Da Dama
Dec 10, 2017 04:08Majiyar tsaron kasar Yemen ta ce a kalla mutane 23 ne suka kwanta dama sanadiyyar hare-haren da jiragen yakin na Saudiyya suka kai wa kasar a jiya asabar.