-
Shugaban Palasdinawa Ba Zai Gana Da Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ba.
Dec 10, 2017 04:07Ministan harkokin wajen Palasdinawa ne ya bayyana cewa Mahmud Abbas Abu Mazin ba zai gana da mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence da zai kawo ziyara ba.
-
Bayanin Bayan Taron Kasashen Larabawa Akan Kudus
Dec 10, 2017 04:04Da safiyar yau lahadi ne kasashen taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen larabawa ya fitar da bayani da ya kunshi yin tir da matakin shugaban kasar Amurka akan birnin kudus
-
Yawan Shahidan Palasdinawa A Yankin Gaza Ya Karu
Dec 09, 2017 08:18A ci gaba da hare-haren da jiragen yakin HKI suke kaiwa kan yankin Gaza a kasar Palasdinu ya karu zuwa hudu
-
Trump, Qudus Da Dokokin Kasa Da Kasa
Dec 09, 2017 02:27Bincike ya tabbatar da cewa matakin da Shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi hanun riga da dokokin kasa da kasa.
-
Matsayin Qudus : Limamin Al-Azhar Ya Soke Ganawarsa Da Mataimakin Trump
Dec 09, 2017 02:23Babban limamin jami'ar Al-Azhar na kasar Masar, Ahmed al-Tayeb, ya soke ganawarsa da mataimakin shugaban Amurka, Mike Pence, a matstayin maida martani kan matakin Trump na ayyana Qudus babban birnin Isra'ila.
-
Isra'ila Ta Kai Hari A Zirin Gaza
Dec 09, 2017 02:23Rundinar sojin Isra'ila ta yi ruwan bama-bamai a yankin zirin Gaza da yahudawa suka mamaye.
-
Yemen: An Gano Rumbun Zinariya Da Azurfa A Gidan Tsohon Shugaban Kasa Ali Abdallah Saleh
Dec 08, 2017 15:35Tashar Telbijin din al-alam, ta ambato jami'in gwamnatin Yemen na cewa an mika dukiyar da aka gano ga babban Bankin kasar ta Yemen.
-
Makomar Kudus: Mutum Daya Ya Yi Shahada Wasu Da Dama Kuma Sun Jikkata
Dec 08, 2017 15:25Taho mu gama mai tsanani da ya barke a tsakanin palasdinawa masu Zanga-zanga da sojojin Sahayoniya, ya yi sanadin shahadar bapalasdine guda da jikkatar wasu 300
-
Yau Jumma'a Ranar Nuna Fushi Ne A Kasar Palasdinu
Dec 08, 2017 08:28Tun daga sanyin safiyar yau jumma'a yankunan da dama a kasar Palasdinu sun zama fagen fama tsakanin Palasdinawa da jami'an tsaron HKI.
-
Ma'aikatar Tsaron Kasar Rasha Ta Ce Tana Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Wuraren Yan Ta'adda A Siria
Dec 08, 2017 08:26Gwamnatin kasar Rasha ta bada sanarwan cewa tana ci gaba da kai hare-hare kan mabuyar yan ta'adda a kasar Siria.