-
Sojojin Yamen Sun Kaddamar Da Hare-Hare Kan Sojojin Hayar Masarautar Saudiyya
Dec 08, 2017 02:48Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun harba makamai masu linzami kan sansanonin sojin hayar masarautar Saudiyya da ke lardin Najran a kudancin kasar ta Saudiyya.
-
Sayyid Hasan Nasrullah: Matakin Trump Tayar Da Sabuwar Fitina Ne
Dec 07, 2017 15:29Babban sakataren kungiyar Hezbollah ta kasar Labanon, ya mayar da martani dangane da matakin Donald Trump na ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin HK Israila.
-
Martanin Jaridun Kasashen Turai Kan Matakin Da Gwamnatin Amurka Ta Dauka A Kan Quds
Dec 07, 2017 08:16Jaridun kasashen Turai sun yi suka kan matakin da gwamnatin kasar Amurka ta dauka na amincewa da birnin Quds a matsayin cibiyar gwamnatin HKI.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Bayyana Tsananin Damuwarsa Kan Matsalar Kasar Yamen
Dec 06, 2017 15:26Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana damuwarsa kan halin tsaka mai wuya da al'ummar kasar Yamen suke ciki, tare da jaddada bukatar dakatar da bude wuta domin aikewa da kayayyakin jin kan bil-Adama cikin kasar.
-
An Cimma Yarjejeniyar Tsakanin Gwamnati Da 'Ya'yan Gidan Sarautar Saudiyya Da Suke Tsare
Dec 06, 2017 07:44Ma'aikatar shari'ar kasar Saudiyya ta sanar da cewa da dama daga cikin 'ya'yan gidan sarautar kasar da sauran masu kudin da ake tsare da su bisa zargin rashawa da cin hanci sun amince da wata yarjejeniya ta kudi da aka cimma da su kafin a sako su daga inda ake tsare da su.
-
Yemen: An Kai Wa 'Yan Koren Saudiyya Hari A Saharar Meden.
Dec 06, 2017 02:56Mayakan Ansarullah sun harba makamai masu linzami samfurin Zilzal 1 akan 'yan koren Saudiyya a saharar Meden da ke gundumar Hajjah.
-
Labanon : Hariri Ya Jingine Murabus Dinsa
Dec 05, 2017 13:51Firayi ministan kasar Labanoon, Saad Hariri, ya jingine takardar murabus dinsa, wata guda bayan sanar murabus din tun daga ksar Saudiyya.
-
Yemen : Kungiyoyi Sun Bukaci A Bada Damar Shigar Da Kayan Agaji
Dec 05, 2017 13:16Wasu kungiyoyin agaji na kasa da kasa guda biyar, sun bukaci duk masu hannu a rikicin kasar Yemen dasu kawo karshen zubar da jini a birnin Sanaa, domin bada damar shigar da kayan agaji ga al'ummar dake cikin matsananciyyar bukata.
-
Matsayin Qudus : Trump Ya Kira Abass Ta Wayar Tarho
Dec 05, 2017 12:35A yayin da duniyar musulmi ke ci gaba da nuna damuwa dangane da shirin Amurka na mayar da brinin Qudus fadar gwamnatin yahudawan mamaya na Is'raila, Shugaba Donald Trump ya kira shugaban Palastinawa Mahmoud Abass ta wayar tarho.
-
Martani Gwamnatin Kasar Iraqi Kan Kalaman Shugaban Kasar Faransa Dangane Da Mayakan Sa Kai Na Kasar
Dec 05, 2017 03:21Kakakin Priministan kasar Iraqi Haidar Abadi ya bayyana jawaban shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron dangane da mayakan sha kai na kasar ta Iraqi a matsayin shishigi a cikin lamuran cikin gida na kasar.