-
Rasha Ta Halaka 'Yan Ta'adda Fiye Da 2,300 A Cikin Kwanaki Goma Kacal A Kasar Siriya
Oct 01, 2017 03:06Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: Jiragen saman yakinta sun yi luguden bama-bamai a kan sansanonin kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya, inda suka kashe 'yan ta'adda 2,359 tare da jikkata wasu fiye da 700 na daban a cikin kwanaki goma kacal.
-
Kungiyar Ansarullah Ta Yemen: Saudiyya Da Hadaddiyar Daular Larabawa 'Yan Koren Amurka Ne.
Sep 30, 2017 14:27Shugaban kungiyar ta Ansarullah Abdulmalik al-Huthy ya fadawa masu juyayin Ashura a yau a birnin Sanaa cewa; Kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa Suna a matsayin yaran Amurka ne a wannan yankin.
-
Duniya Na Goyon-bayan Dunkulewar Iraki A Matsayin Kasa Guda
Sep 30, 2017 02:08Kasashen duniya na ci gaba da goyan bayan dunkulewar Iraki a matsayin kasa daya, bayan da Kurdawan aksar suka kada kuri'ar raba gardama, a wani yunkuri na neman 'yancin kan yankin Kurdistan.
-
Jami'an Tsaron Iraki Sun Rusa Wani Shirin Kai Harin Ta'addanci A Birnin Bagadaza Na Kasar
Sep 29, 2017 15:55Jami'an tsaron Iraki sun tarwatsa wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da suke shirin kaddamar da hare-haren ta'addanci kan masu gudanar da juyayin ranar Tasu'a da Ashura a garin Kazimiyya da ke gefen birnin Bagadaza fadar mulkin kasar.
-
Wata Kotun Soji A Kasar Lebanon Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Sheikh Ahmad Asir
Sep 29, 2017 01:38Wata kotun soji a kasar Lebanon ta yanke hukuncin kisa kan malamin yan ta'adda Sheikh Ahmad Asir a jiya Alhamis saboda samunsa da laifin kisan sojojin kasar
-
Iraki : Zaman Dar-dar Na Tilastawa Baki Ficewa Daga Kurdistan
Sep 28, 2017 11:46Sakamakon zaman dar-dar da ake ciki a Kurdistan na Iraki bayan zaben raba gardama da aka gudanar 'yan kasashen waje na ficewa daga yankin.
-
An Kashe Kwamandojin Da'esh A Arewacin Kasar Iraki
Sep 28, 2017 03:18Tashar telbijin din al'alam ta bada labarin cewa kwamandojin kungiyar ta 'yan ta'adda 7 ne suka halaka a harin da sojojin suka kai a garin Hawijah a jiya laraba.
-
Gwamnatin Sudan Ta Yi Furuci Da Halakar Sojojinta Fiye Da 400 A Kasar Yamen
Sep 27, 2017 03:11Rundunar sojin Sudan ta yi furuci da cewa: Sojojin kasarta fiye da 400 ne suka halaka a kasar Yamen a yakin da suke gudanarwa karkashin jagorancin kasar Saudiyya.
-
Jiragen Yakin Kasar Rasha Sunyi Ruwan Boma Bomai Kan Cibiyar Yan Ta'adda Mafi Girma A Adlib
Sep 26, 2017 09:01Jiragen yakin gwamnatin kasar Rasha a Syria sun yi ruwan boma bomai a kan babbar cibiyar yan ta'adda a birnin Idlib na kasar ta Siria.
-
Tsohon Fira Ministan Iraki Ya Ce: Kokarin Ballewar Kurdawar Iraki Shelanta Yaki Ne Kan Kasar
Sep 25, 2017 16:07Tsohon fira ministan Iraki kuma mataimakin shugaban kasa a halin yanzu Nuri Al-Maliki ya bayyana cewa: Zaben jin ra'ayin jama'a da al'ummar Kurdawar Iraki suka gudanar kan neman ballewa daga kasar yana matsayin shelanta yaki ne kan hadin kan al'ummar Iraki.