-
An Fara Zaben Raba Gardama A Yankin Kurdawan Iraki Duk Da Rashin Amincewar Duniya
Sep 25, 2017 08:19An fara zaben raba gardama na bellewar yankin kurdistan na kasar Iraqi a safiyar yau Litinin duk tare da nuna rashin amincewar gwamnatin tsakiya kasar Iraqi
-
Kakakin Majalisar Iraki:Sakamakon Zaben Raba Gardama Ba Zai Yi Wani Tasiri A Doka Ba
Sep 25, 2017 02:13Shugaban Majalisar dokokin kasar Iraki ya tabbatar da cewa zaben raga gardamar da za a yi na ballewar yankin kurdawa daga kasar iraki ba zai yi wani tasiri a dokance ba.
-
Iraki/Kurdistan : Barzani Ya Kira Kurdawa Su Fito Jefa Kuri'a
Sep 24, 2017 12:26Shugaban yankin Kurdawan Iraki, Massoud Barzani, ya yi kira ga Kurdawa dasu fito zaben raba gardama da za'a kada kuri'arsa a gobe Litini.
-
Yemen: " Sojoji Da Dkarun Tsaron Kasa Sun Harba Makami Mai Linzami A Kudancin Saudiyya
Sep 24, 2017 04:34Majiyar tsaron Yemen ta ce an harba makami mai linzamin ne akan sansanin sojan saman Saudiyya da ke kudancin kasar.
-
Sojojin Siriya Da Dakarun Sa-Kai Sun Kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da 100 A Shiyar Yammacin Kasar
Sep 23, 2017 03:04Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Siriya da suke samun tallafin dakarun sa- kai da gungun gamayyar 'yan ta'addan kungiyar An-Nusrah ya lashe rayukan 'yan ta'adda fiye da 100 a yankin da ke arewacin kasar.
-
Bom Kirar Amurka Ne Ya Kashe Yara A Yemen_ Amnesty
Sep 22, 2017 11:37Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa cewa da Amnesty International, ta fitar da wani rahoto yau Juma'a dake cewa wani bom kirar Amurka ne akayi amfani da shi wajen kai hari a wani gida dake birnin Sanaa na kasar Yemen, inda rayukan mutane da dama galibi yara suka salwanta.
-
MDD Ta Bayyana Rashin Amincewarsa Da Zaben Raba Gardama A Yankin Kurdawan Iraqi
Sep 22, 2017 01:16Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya bayyana rashin amincewarsa da zaben raba gardawa don bellewar yankin kurdawa na kasar Iraqi daga kasar.
-
Kokarin Al'ummar Kasar Yemen Na Kawo Karshen Mamayar Saudiya
Sep 21, 2017 15:31Shugaban Majalisar kolin zartarwa ta kasar yemen yayi gargadin cewa duk wani harin da za a ci gaba da kaiwa kasar, Al'ummar yemen za ta ci gaba da kokarinta wajen 'yantar kasar daga mamaya.
-
Syria: An Kashe 'Yan Ta'adda Fiye da 800 A Garin Dairzoor
Sep 21, 2017 08:10Sojojin kasar Rasha sun sanar da cewa jirgin yakinsu mai jefa bama-bamai ya kashe 'yan ta'adda 850 a jiya laraba.
-
Ziyarar Aikin Da Sakataren Tsaron Kasar Birtaniya Ya Kai Zuwa Kasar Saudiyya
Sep 20, 2017 23:35A ranar Talatar da ta gabata ce sakataren tsaron kasar Birtaniya Michael Fallon ya kai ziyarar aiki zuwa kasar Saudiyya, inda ya gana da Muhammad bin Salman yarima mai jiran gado a garin Jiddah, kuma jami'an kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro a tsakaninsu.