-
Shugaban Kasar Masar Ya Na Goyon Bayan Warware Rikicin Kasar Syria Ta Hanyar Tattaunawa
Sep 20, 2017 12:48Shugaban kasar Masar ya ce gwamnatinsa tana goyon bayan warware rikicin kasar Siria ta hanyar tattaunawa da kuma dunkulewar kasar Siria a matsayin kasa gudu.
-
Kasar Italia Ta Bukaci Kasashe 4 Da Suka Kauracewa Kasar Qatar Su Kawo Karshen Kauracewar
Sep 20, 2017 12:39Ministan harkokin wajen kasar Italia ya bukaci kasashe larabawa 4 wadanda suka dorawa kasar Qatar takunkumai su kawo karshen hakan.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula A Kasar Yamen
Sep 19, 2017 15:00Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankin garin Kasr da ke lardin Hajjah a shiyar arewa maso yammacin kasar Yamen.
-
Masar: Martanin "Yan'uwa Musulmi Akan Shirin Zaben Shugaban Kasa
Sep 19, 2017 07:55Kungiyar ta 'yan'uwa musulmi ta ce ba za aminta da halarcin zaben da za a yi a cikin kasar ta Masar ba.
-
Tawagar Kurdawa Daga Arbil Ta Isa Birnin Bagadaza
Sep 19, 2017 07:53Kurdawa Sun aike da tawaga zuwa Bagadaza kwanaki shida gabanin kuri'ar raba gardamar ballewa daga Iraki
-
Palasdinu: An yi Taho Mu Gama A Tsakanin Sojojin Sahayoniya Da Samarin Palasdinawa
Sep 18, 2017 07:49An yi taho mu gama din ne a garin Beithlehem da ke yammacin kogin Jordan, tare da kame matasan Palasdinawa 16 da 'yan sahayoniya.
-
Kotun Kolin Iraki Ta Bukaci Dakatar Da Yin Kuri'ar Raba Gardama A Yankin Kurdawa.
Sep 18, 2017 07:45A yau litinin ne kotun kolin kasar Irakin ta bayyana shirin Kurdawa na yin kuri'ar raba gardama domin ballewa daga Iraki, a matsayin abinda ya sabawa tsarin mulkin wannna kasa.
-
Nuri Maliki: Iraqi Ba Zata Amince Da Kafuwar Kasar Isra'ila Ta Biyu Ba
Sep 18, 2017 01:55Mataimakin shugaban kasar Iraqi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iraqi ba zata taba amincewa da kafuwar kasar Israila ta biyu a cikin kasar Iraqi ba.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukari A Dage Kuri'ar Raba Gardama A Yankin Kurdawan Iraki
Sep 17, 2017 08:05A yau lahadi ne wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Iraki, Yan Kubish ya bukaci shugaban yankin Kurdawa Mas'udu Barzani da ya bude tattaunawa da Bagadaza mai makon yin kuri'ar raba gardama ta ballewa.
-
Basshar Asad: Har Yanzu Wasu Kasashen Turai Na Taimakawa 'Yan Ta'adda
Sep 17, 2017 08:00Shugaban na Kasar Syria ya fadi hana ke a yayin da yake ganawa da tawagar Majalisar Dokokin Italiya a birnin Damasacuss.