-
Kungiyoyin Tunusiya Sun Bukaci Gwamnati Da Al'ummar Kasarsu Da Su Goyi Bayan Siriya
Aug 08, 2017 14:25Wakilan kungiyoyin kasar Tunusiya da suka ziyarci kasar Siriya sun bukaci gwamnatin Tunusiya da al'ummar kasar da su goyi bayan gwamnatin Siriya a yakin da take yi da kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasarta.
-
Sojojin Yamen Sun Yi Luguden Makamai Masu Linzami Kan Sojojin Hayar Saudiyya
Aug 08, 2017 14:25Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun yi luguden makamai masu linzami kan sansanonin sojojin hayar masarautar Saudiyya tare da halaka sojojin masu yawa.
-
Al-sisy: Ya Kamata Katar Ta Fahimci Damuwar Kasashen Tekun Pasha.
Aug 08, 2017 07:39Kamfanin dillancin labarun Spotnik ya ambato shugaban kasar Masar yana cewa; Wajibi ne Kasar Katar ta fahimci damuwar da larabawa takun fasha su ke da shi a kanta.
-
Wani Jami'in Tsaron HKI Ya Hallaka Sandiyar Hatsarin Jirgin Yakin Kasar
Aug 08, 2017 02:12Kafafen yada labaran Sahayuna sun sanar da faduwar jirgin yakin kasar a kudanacin yankunan mamaya na Palastinu, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar matukin jirgin.
-
Kasar Poland Ta Ki Karban Baki Yan Gudun Hijira Musulmi.
Aug 08, 2017 00:59Gwamnatin kasar Polanda ta ki amincewa da karban bakin yan gudun hijira daga kasashen gabas ta tsakiya da kuma arewacin Afrika kasancewar galibinsu musulmi ne.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Hana Mahmud Abbas Fita Daga Ramallah
Aug 07, 2017 08:39Majiyar palasdinawa ta ce; shugaban gwamnatin kwarya-kwarya ta Palasdinu, Mahmud Abbas Abu Mazin, ya zama fursuna a hannun haramtacciyar kasar Isra'ial.
-
Sayyid Nasrallah Ya Ja Kunnen 'Yan Da'esh Da Su Bar Labanon Tun Lokaci Bai Kure Musu Ba
Aug 05, 2017 05:54Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya jinjinawa dakarun kungiyar saboda nasarar da suka samu na fatattakan 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Jabhatun Nusra daga kasar yana mai jan kunnen 'yan kungiyar Da'esh da su yi kiyamul laili wa kansu su bar kasar tun lokaci bai kure musu ba.
-
Firayi Ministan Iraki Ya Yi Watsi Da Batun Ruguza Dakarun Sa Kai Na Kasar
Aug 05, 2017 05:53Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya bayyana rashin amincewarsa da kiran da wasu suke yi na a ruguza dakarun sa kai na kasar da aka fi sani da Hashd al-Sha’abi.
-
Palasdinawa Sun Yi Tir Da Shirin H.K Isra'ila Na Gina Sabbin Matsugunai
Aug 05, 2017 01:06Palasdinawa sun yi Allah wadai da shirin mahukuntan yahudawan mamaya na H.K Isra'ila na gina sabbin matsugunan a yammacin kogin Jordan.
-
Dariruwan Palastinawa Sun Gudanar Da Sallar Juma'a A Masallacin Aksa.
Aug 04, 2017 14:31Bayan kwashe makuni uku na hana gudanar da sallar juma'a a masallacin Aksa, a wannan juma'a dariruwan Palastinawa sun gudanar da salla cikin yanayi na tsaro.