-
Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Ja Kunnen Kasar Katar
Jul 19, 2017 06:40Jakadiyar kasar ta Hadaddiyar Daular Larabawa A MDD ta ce idan har kasar ta Katar din ba ta karbi sabbin sharuddan da aka kafa ma ta ba to za a korarta daga kungiyar larabawan yankin tekun pasha.
-
Masar: Ma'aikatan Gwamnati Da Su ke Bacewa Suna Karuwa
Jul 19, 2017 06:39wata kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Masar ta ce; Ana ci gaba da samun karuwar kame ma'aikatan gwamnati da kuma bacewar wasu
-
Masar Ta Bayyana Goyon Bayanta Kan Warware Rikicin Kasar Yamen Ta Hanyar Lumana
Jul 19, 2017 02:07Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewa: Amfani da matakan siyasa da gudanar da zaman tattaunawa sune kawai hanyoyin warware rikicin kasar Yamen.
-
Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Wasu Mutane 19 A Garin Ta'iz Na Yemen
Jul 18, 2017 13:24A ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da Saudiyya da kawayenta suke kai wa kasar Yemen, jiragen yakin Saudiyyan sun kai wasu munanan hare-hare a lardin Ta'izz da ke kudu maso yammacin kasar ta Yemen inda suka kashe wasu mutane 19 marasa matsuguni da kuma raunana wasu na daban.
-
Limamin Quds Ya Ce Ba Su Zashiga Masallaci Ta kofofin Bincike Na Yahudawa Ba
Jul 17, 2017 13:02Babban limamin masallacin Aqsa mai alfar shekh Ikrama Sabri ya bayyana cewa, ba za su shiga cikin masallacin ta hanyar kofofin bincike na lantarki da yahudawan sahyuniya suka kafa ba.
-
Manufar Makircin Yahudawan Sahayoniyya Kan Masallacin Qudus Da Taimakon Masarautar Saudiyya
Jul 17, 2017 03:29A daidai lokacin da gwamnatin yahudawan sahayoniyya ke ci gaba da aiwatar da makirce-makircenta kan Masallacin Qudus musamman a cikin 'yan kwanakin nan, wani shahararren malamin masarautar Saudiyya ya furta furucin karfafa yahudawan kan mummunar aniyarsu dangane da Masallacin na Qudus.
-
Iraki: 'Yan Ta'addan ISIS 25,000 Ne Suka Halaka A Mosul Kafin Tsarkake Birnin
Jul 16, 2017 08:22Babban kwamandan farmakin 'yanto lardin Nainawa Laftanar Janar Abdulamir Yarallah ya bayyana cewa, 'yan ta'addan Daesh dubu 25 ne suka halaka a gumurzun da aka yi na kwato birnin Mosul.
-
HKI Tana Kokarin Gamsar Da Kasar Saudia Kan Tafiyar Aikin Hajji Daga Birnin Telaviv
Jul 15, 2017 13:06Kamfanin dillancin Labaran "Bloomberg" na kasar Amurka ya nakalto wani jami'in gwamnatin HKI yana cewa kasarsa tana kokarin gamsar da hukumomin saudia na su amince da kwasar mahajjata Palasdinawa musulmi daga tashar jiragen sama ta Bengario a birnin Telaviv zuwa birnin jidda don aikin hajjin bana.
-
Isra'ila : An Sallami Babban Limamin Masallacin Qudus
Jul 14, 2017 12:19'Yan sanda yahudawan mamaya na Isra'ila sun sallami babban malamin nan mai bada fatawowi a Palastine, kana limamin masalacin Qudus, Sheikh Muhammad Hussain bayan da suka tsare shi na wasu 'yan sa'o'i bayan harin da aka kai a masallacin Qudus a yau Juma'a.
-
Isra'ila Ta Hana Gudanar Da Sallar Juma'a A Cikin Masallacin Quds A Yau
Jul 14, 2017 06:12Sakamakon musayar wutar da aka yi yau tsakanin Palastinawa 'yan gwagwarmaya da kuma jami'an 'yan sanda yahudawan sahyuniya a bakin kofar masallacin Quds, Isra'ila ta sanar da hana sallar Juma'a a yau a cikin masallacin.