-
Wani Dan Majalisar Aljeriya Ya Maida Martani Kan Furucin Jakadan Saudiyya A Kasarsa
Jul 13, 2017 14:56Wani dan Majalisar Dokokin Aljeriya ya bayyana furucin jakadan Saudiyya a Aljeriya kan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta Palasdinu da cewar cin mutunci ne ga al'ummar musulmi.
-
Amnesty Int. Ta Yi Kakkausar Suka A Kan Gwamnatin Saudiya Kan Kisan Fararen Hula
Jul 13, 2017 08:40Kungiyar Amnesty Internatinal ta yi kakkausar a kan masarautar 'ya'yan Saud da ke rike da madafun iko a kasar Saudiyya, dangane da kisan fararen hula masu nuna adawa da salon mulkinsu.
-
Dalilan Da Suka Hana Kafafen Watsa Labaran Kasashen Larabawa Murnar 'Yantar Da Garin Mosel
Jul 13, 2017 02:29Duk da cewa an doshi mako guda da samun nasarar 'yantar da garin Mosel na kasar Iraki daga mamayar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish masu kafirta musulmi, lamarin da yake matsayin wata babbar nasara kuma babban labari da ya dace ya mamaye dukkanin kafofin watsa labaran kasashen larabawa musamman na yankin tekun Pasha da ma yankin gabas ta tsakiya baki daya amma abin mamaki kasashen na Larabawa ba su bashi wani muhimmanci ba.
-
Yemen: Mutane 10,000 Ne Suka Kamu Da Cutar Kwalara A Aden.
Jul 12, 2017 14:39Kafafen watsa labarun kasar Yemen ne da suka ambato majiyar kiwon lafiyar kasar ne su ka bada wannan labarin
-
Sojojin Gwamnatin Syria Sun Ragargaza Wasu Sansanonin 'Yan Ta'addan ISIS
Jul 12, 2017 13:31A ci gaba da kara nausawa da dakarun Syria suke yia cikin yankunan da ke karkashin ikon 'yan ta'addan ISIS, a jiya dakarun na Syria sun ragargaza wasu sansanonin 'yan ta'addana cikin yankin Badiyyah da ke arewacin kasar.
-
Asarar Da Kasar Katar Tayi Biyo Bayan Takunkumin Da Aka Kakaba Mata
Jul 12, 2017 01:54Ci Gaba da killace kasar Katar daga kasashen Saudiya, Hadaddiyar daular larabawa, Masar gami da Bahren ya janyo asara mai yawa ga tattalin arzikin kasar
-
Saudiyya : Yarjejeniyar Amurka Da Qatar ''Bata Gamsar Ba"
Jul 12, 2017 01:19Saudiyya da kawayenta Larabawa sun ce yarjejeniyar yaki da ta'addanci da Amurka da Qatar suka cimma ''Bata Gamsar da su ba".
-
Sayyid Nasrullah ya Jinjina wa Al'ummar Iraki Dangane Da Nasararsu A Kan ISIS
Jul 11, 2017 14:51Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana nasarar da al'ummar Iraki suka samu a kan 'yan ta'addan takfiriyya na ISIs da cewa babbar nasara ce ga dukkanin al'ummar kasar Iraki da yankin baki daya.
-
Iraki: An Halaka Jasim Abu Hafsa Daga Cikin Manyan Kwamandojin ISIS
Jul 11, 2017 14:50Rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da halaka daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar ISIS Jasim Abu Hafsa Al-Saudi dan kasar Saudiyya.
-
Kungiyar ISIS Ta Tabbatar Da Mutuwar Bagdadi
Jul 11, 2017 07:45Cikin Sanarwar da fitar, Kungiyar Ta'adancin Ta ISIS ta tabbatar da mutuwar Shugaban ta Abubakar Bagdadi