-
Karshen Wahala 'Yan Gudun Hijrar Garin Mausil Ya Zo
Jul 11, 2017 07:43Shugaban Majalisar Dokokin Iraki Ya Tabbatar Da Kawo Karshen Wahala Na 'Yan Gudun Hijrar Garin Mausil.
-
Kasashen Amurka, Biritaniya Da Kuwait Sun Bukaci Saudiya Da Ta Kawo Karshen killacewar Da Ta Yi Wa Katar
Jul 11, 2017 02:03Kamfanin dillancin labarab IRNA na kasar Iran ya nakalto sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson da takwanransa na kasar Britaniya Mark Sevdill suna fadar haka a jiya litinin a birnin Kuwait na kasar Kuwaiti
-
Palasdinu: Bapalasdine Daya ya yi Shahada A yammacin Kogin Jordan
Jul 10, 2017 14:40Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe bapalasdinan ne a gare Taqawwu'u da ke gabacin Bethlehem
-
Katar Ta Gargadi Saudiyya Akan Kai Mata Harin Soja
Jul 10, 2017 14:40Ministan Harkokin Wajen kasar Katar Muhammad Abdurrahman ali-Sani ya fadawa tashar telbijin din Faransa cewa; Babu wani rikici wanda sai an yi amfani da karfi za a magance shi.
-
Ibadi:Gwamnati Za Ta Yi Kokari Wajen Mayar Da 'Yan Gudun Hijra Gidajensu
Jul 10, 2017 07:14Firaminmistan Kasar Iraki ya tabbatar da cewa Gwamnati za ta yi dukkanin Kokarinta na mayar da 'yan gudun hijra zuwa gidajensu
-
Qatar Ta Bukaci Diyya Ga Abokan Gabarta
Jul 10, 2017 01:48Kasar Qatar ta sanar da kafa wani kwamiti da zai bukaci kasashen larabawa abokan gabarta da su biya ta diyya bayan maida ta saniyar ware na tsawan makwanni biyar a yanzu.
-
Sirirya : Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Ta Fara Aiki
Jul 10, 2017 01:21Shirin tsagaida bude wuta da kasashen Amurka da Rasha suka cimma ya fara aiki a sassan kudancin kasar Siriya.
-
Majalisar Dokokin Palasdinu Ta Maida Martani Kan Hana 'Yan Kungiyar Hamas Albashi A Majalisar
Jul 09, 2017 14:29Majalisar Dokokin Palasdinu ta bayyana cewa matakin da hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan palasdinawa ta dauka na hana 'yan Majalisar da suka fito daga kungiyar Hamas albashi yana matsayin shelanta yaki ne kan Majalisar.
-
Iraki: 'Yan Ta'adda Sun Halaka A Cikin Koramar Dajlah Yayin Tserewa Daga Mosil
Jul 09, 2017 01:13Rahotanni daga Iraki sun tabbatar da cewa 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyya da dama ne suka fada a cikin ruwan koramar Dajla da ke gefen birnin Mosil a lokacin da suke neman tserewa bayan da dakarun Iraki suka yi musu kofar raggo.
-
UNESCO Ta Saka Birnin Alkhalil Na Palastine A Cikin Wuraren Tarihin Duniya
Jul 09, 2017 01:12Hukumar kula da adana wurare da kayayyakin tarihi ta duniya UNESCO ta saka birnin Alkhalil da kuma masallacin annabi Ibrahim a cikin wuraren tarihi na duniya.