-
An Zargi Masarautar Kasar Bahrain Da Cin Zarafin 'Yan Kasa
Jul 09, 2017 01:11Babbar cibiyar kare hakkin bil adama ta kasar Bahrain ta zargi mahukuntan kasar da cin zarafin bil adama da kuma take hakkokin 'yan kasa.
-
An 'Yanto Tsohon Garin Mausil
Jul 08, 2017 07:26Komandan dakarun hadin gwiwa na yaki da kungiyar ISIS a Iraki ya bayyana cewa an tsarkake bangaren tsohon garin Mausil daga 'yan ta'addar ISIS
-
Iraki: An Halaka Shugaban Kungiyar ISIS Na Birnin Mosul
Jul 08, 2017 02:23Jami'an sojan kasar Iraki sun sanar da hallaka kwamanadan kungiyar Da'esh, na birnin Mosel wanda ake kira da "Abu Zayd" a jiya juma'a.
-
Katar : Bayanin Saudiyya Da Kawayenta Ya Sabawa Dokokin Kasa Da Kasa
Jul 08, 2017 02:20A jiya jumaa ma'aikatar harkokin wajen kasar Katar ta sake watsi da bayanin da kasar Saudiyya da kawayenta su ka fitar, tare da cewa ya sabawa dokokin kasa da kasa.
-
An Bayyana Wasu Daga Cikin Matakan Da Saudia Da Kawayenta Zasu Dauka A Kan Qatar
Jul 07, 2017 14:33Wani dan majalisar dokokin kasar Masar Ya bayyana wasu matakan da kasashe hudu wadanda suka dorawa kasar Qatar takunkumai zasu dauka bayan rashin gamsuwarsu da amsar da ta bayar kan sharuddansu na farko
-
Wani Bapalastine Yayi Shahada A Kudancin Baitu-Laham
Jul 07, 2017 06:46Wani Matashi Baplastine yayi shahada bayan da wani Bayahude dan kama wuri zaune ya kade shi da Mota a kusa da kauyen Khadar dake kudancin Baitu-Laham na gabar tekun Jodan
-
Sharhi: Amurka Ce Ke Samun Riba A Rikicin Saudiyya Da Qatar
Jul 07, 2017 02:29A zaman da ministocin harkokin wajen kasashen da suka yanke alaka da Qatar wato Saudiya, Masar, UAE da kuma Bahrain suka gudanar a Masar a ranar Laraba da ta gabata, sun sanar da cewa ba su gamsu da amsar da Qatar ta ba su a kan bukatu 13 da suka mika mata ba.
-
Tattaunwa A Tsakanin Tawagar Hamas Da Mahukuntan Kasar Masar.
Jul 06, 2017 14:28Gwamnatin kasar Masar ta sanar da cewa ganawar da tawagar kungiyar Hamas ta yi armashi sosai, kuma za ta taimaka wajen warware matsalolin mutanen Gaza.
-
Kamfanin Jiragen Sama Na "Qatar Air" Ya Dakatar Da Dokar Hana Rike "Lab-Top" Zuwa Kasar Amurka
Jul 06, 2017 07:35Kamfanin Jiragen Sama na "Qatar Air" ya bada sanarwan dauke dokar hana matafiya zuwa Amurka rike "Lab-Top" da kuma manya manyan kayan lantarki a ciki giragensa daga yau Alhamis.
-
Saudiyya : Ba Sassauci A Sharuddan Da Muka Gindayawa Qatar
Jul 05, 2017 10:04Saudiyya da kawayenta na kasashen Larabawa da suka hadu yau a birnin Alkahir ana Masar sun ce babu wani sassauci a sharuddan da suka gindayawa kasar Qatar kafin su maido da huldarsu da ita.